CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Bach: Kasar Sin A Shirye Take Wajen Karbar Kwararrun ‘Yan Wasan Kasashe Daban Daban

by CRI Hausa
February 6, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Bach: Kasar Sin A Shirye Take Wajen Karbar Kwararrun ‘Yan Wasan Kasashe Daban Daban
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Yayin da ya rage shekara guda a kaddamar da wasannin Olympics na lokacin hunturu na shekarar 2022 a birnin Beijing na kasar Sin, shugaban kwamitin shirya wasannin Olympics na duniya, Thomas Bach, ya aike da wani sakon taya murna ga shugaban babban gidan rediyo da telabijin na kasar Sin Mista Shen Haixiong, inda Bach ya jaddada cewa, ko da yake annobar COVID-19 ta haifar da kalubale mai yawa, ana da imani sosai, cewar kasar Sin ta riga ta shirya, don karbar kwararrun ’yan wasan kasashe daban daban, masu gudanar da wasanni na lokacin hunturu.
Bach ya waiwayi hirar da ya yi da shugaban kasar Sin Xi Jinping a kwanakin baya, inda ya ce, shugaban na kasar Sin ya ziyarci dakunan da aka gina da yi wa kwaskwarima, kuma ya fahimci cewa, za a gudanar da wasannin Olympics na lokacin hunturu a Beijing cikin nasara. A cewar Bach, shi da shugaba Xi Jinping dukkansu sun yarda cewa, ya kamata a yi watsi da sabanin ra’ayi a fannin siyasa, sa’an nan a girmama wasannin Olympics. (Bello Wang)

SendShareTweetShare
Previous Post

Shugaba Xi Ya Ziyarci Guizhou Tare Da Jaddada Bukatar Kare Muhalli

Next Post

An Dakatar Da Mai Tsaron Ragar Kamaru Shekara Daya Daga Buga Wasa

RelatedPosts

Ko Allurar Rigakafi Kirar Kasar Sin Na Da Inganci?

Ko Allurar Rigakafi Kirar Kasar Sin Na Da Inganci?

by CRI Hausa
3 days ago
0

Daga CRI Hausa Kasar Sin daya ce daga cikin kasashen...

MDD Ta Yi Kira Da A Gaggauta Sakin Dalibai ‘Yan Mata Da Aka Sace A Nijeriya

MDD Ta Yi Kira Da A Gaggauta Sakin Dalibai ‘Yan Mata Da Aka Sace A Nijeriya

by CRI Hausa
3 days ago
0

Daga CRI Hausa MDD ta yi kira da a gaggauta...

WHO: Shirin Yin Rigakafin COVID-19 A Afrika Ya Matse Kaimi

WHO: Shirin Yin Rigakafin COVID-19 A Afrika Ya Matse Kaimi

by CRI Hausa
3 days ago
0

Daga CRI Hausa Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce...

Next Post
Kamaru

An Dakatar Da Mai Tsaron Ragar Kamaru Shekara Daya Daga Buga Wasa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version