Daga Abubakar Abba
An shawarci Gwamnatin Tarayya kan cewa, maimakon ta rika tilasta wa matsana dake a fadin kasar rungumar aikin noma, domin su zamo masu dogaro da kawaunansu, musammman kamar yadda daukacin jihohin Nijeriya su ma suka dukufa kan hakan, kamata ya yi a ce Gwamnatin Tarayya ta kyale matasan su zabi sana’o’in dake cikin zuciyoyinsu, domin su inganta rayuwarsu da kansu.
Wani kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya (NILDS) Terfa Abraham ne ya bayar da wannan shawarar.
A cewar kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham, maimakon Gwamnatin Tarayya ta dinga tilasta wa matasan, kamata ya yi ta dinga taimaka masu kan burin da suka sa a gaba.
kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham ya bayar da shawarar ce a wani taro na kwana biyu kan yadda za a yaki ra’ayin rikau, musamman a tsakanin matasan dake kasar nan da kuma kan yadda za a yaki tayar da tarzoma a kasar nan bayan bullar annobar Korona a kasar nan.
Haron na kwana biyu, kungiyar kare rajin ‘yan Adam ta ActionAid, ceta shirya shi.
A cewar kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham, kamata ya yi gwamnatin ta yi dubi kan fannin da matasan suka fi sha’awa na noma domin dora su a kai, maimakon tilasta masu rungumar aikin na noma.
kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham ya kuma yi nuni da cewa, wasu shirye-shiryen aikin na noma da a gwamnatin ta kirkiro da su, matasan ba sa iya kai wag are su, inda Terfa Abraham ya shawarci shugabanni a kasar nan, da su mara wa shirye-shiryen gwamnatin na aikin gona domin samar da mafita ga fannin a kasar nan.
A cewar kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham Abraham, kamata ya yi gwamnatin ta kebe lokaci wajen gano sana’oin da matasan suka fi so su yi, maimakon tilasata masu rungumar fannin aikin noma.
kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham Abraham ya kuma nuna takaicinsa kan yadda wasu matasan dake a Arewacin kasar nan suka hana manyan motocin dake yin dakon Tumatir zuwa kudancin kasar nan, inda hakan ya janyo a dinga sayar dashi da matukar tsada.
Da kuma yake yin tsokaci kan kasafin kudin kasar nan na kwanan baya kwararre a fannin tattalin arzkin kasa kuma daya daga cikin jigogi a hukumar gudanar da bincike kan siyasa da harkar dimokiradiyya Terfa Abraham Abraham ya danganta kasafin a matsayin kashin bayan bunsa tattalin arzikin kasar, inda ya yi nuni da cewa, akwai bukatar masu ruwa da tsaki a fannin aikin noma a kasar nan su bayar da ta su gudaunmawar domin kara bunkasa fannin aikin noma a kasar nan.