Sulaiman Ibrahim" />

Bruno Fernandes: Dan Kwallon Portugal Mai Kamanceceniya Da Ronaldo

Bruno Fernandes shi ne dan wasan Fotigal na farko da ya ci kwallaye 10 a gasar Premier tun bayan Cristiano Ronaldo .
Bruno Fernandez an haifeshi a 8 ga Satumba 1994 a garin maia, Porto. Dan kasar fotigal ne, shaharraren dan kwallo ne mai buga tsakiya a kungiyar sa ta yanzun Manchester United dake Ingila.

Exit mobile version