Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home KIWON LAFIYA

Buƙatar Inganta Lafiya A Wurin Aiki

by Tayo Adelaja
October 23, 2017
in KIWON LAFIYA
3 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Abubakar Abba

Taken taron na zagayowar ranar  taɓin ƙwaƙwalwa na  shekarar 2017 shine,” taɓin ƙwaƙwalwa Da Kuma Wurin Aiki.” Makon da ya gabata ne dai aka yi bikin zagayowar ranar.

Zan zurfafa bayani akan taken taron don amfanin ma’aikata da kuma waɗanda ake yiwa aikin waɗanda suk bibiyar wannan shafin.

A zaman mu na waɗanda suka manyanta, mafi yawancin lokutan mu, muna ƙarar dasu ne a ofisoshinmu. Akwai matuƙar kasancewa cikin gajiya, wadda itace babba da take haifar da damuwa ga ma’aikaci.

“Mukan tara ɗimbin ayyuka da kuma ware lokacin da muke son lallai mu kammala ayyukan ko wani canji.”

Alal misali, a ƙasar kamar Najeriya, inda bamu da cikkiyar ƙididdiga, ba a iya samun cikakkun bayanai akan illokin da ke shafar ƙwaƙwalwar ma’aikata ta hanyar tattalin arzikin ƙasa.

Koda yake, ga waɗanda suke ɗaukar ma’aikata aiki, su suka san abinda suke fuskanta in sun ɗauki ma’aikaci mai afa ƙwayoyi.

Asarar da takan auku, musamman idan haɗari ya auku sakamakon shan Tabar Wiwi ko Kodin ko kuma wasu ababen sanya maye da ma’aikaci ya yi lokacin da yake tuka wani basu lasaftuwa.

Za ka iya auna asarar a ƙalla, idan Direba ya afa wasu kayan maye sannan ya tuka motar ka ƙirar Range Roɓer ko kuma motar ka ƙirar Bentley ya je ya lalato ta.

Lokaci ya yi da za a magance hakan ta hanyar ta hanayar samar da tsare-tsare don samar da cikakkiyar lafiya ma’aikata a wurin ofisoshinsu.

Jibgawa ma’aikaci aikin da har zai janyo yafi ƙarfin shi da cin zarafinsa, abune da ya zamo ruwan dare a ofisoshi, musamman a nahiyar Afirka, inda wasu shugabannin suke nuna isa da nuna ƙarfin ikonsu, a wuraren aiki.

ma’aikacin a wurin da yake yin aikinsa, hakan kuma zai iya janyowa inda suke aikin naƙasu wajen gudanar da aiki kamar yadda ya kamata da kuma haifarwa da wurin aikin zagon ƙasa.

Waɗan nan ababen, suna iya yaɗuwa zuwa kan auren ma’aikaci da iyalansa da kuma yadda yake gudanar da rayuwarsa ta yau da kullum, harma ta kai ta komo ya tashi alummar gari.

Masu ɗaukar aiki a Najeriya basa damuwa da waɗannan matsalolin domin sun san cewar, akwai wasu masu neman aiki jibge a ƙasar nan, musamman idan aka yi la’akari da yadda rashin akin yi ya zamo ruwan dare a Najeriya.

Magana a zahiri itace, hakan yana janyo tabka maguɗi a ma’aikatu, inda hakan kuma yake janyo ƙara ɗaukar wasu sababbin ma’aikata da kuma basu sabuwar horarwa  saboda yawan canje-canjen da kuma su kuma dinga gudanar da aikin nasu ba bisa yadda ma’aikatar take buƙata ba, inda hakan kan janyowa ma’aikatar babbar naƙasu akan tattalin arzikinta.

Yadda mai ɗaukar aiki sakaci da ma’aiktansa, ba ƙaramin ginawa kansa Kabari yake yi ba.

Mai Gadi ko kuma masu kula sasahen Na’ura mai ƙwaƙwalwa, ya kamata ace suna da cikakkiyar hankali, don kare ma’aikatar da suke yin aiki.

Ina son ku fahimce ni, kada ku kasance daga cikin masu yin watsi da ma’aikatan ku. Ku rage wa ma’aikatan ku yawan ayyukan da kuke jibga masu kuma  a kauce nuna wa ma’ailatan ƙyama a wurin aikinsu.

Abin baƙin ciki nbe ace ana nunawa ma’aikatan ƙyama don sun kamu da wata larura ta ƙwaƙwalwa a inda suke yin aiki.

Bari in tuna kundin majalisar dinkin duniya sashe na 27 da ya yi Magana akan mutane masu naƙasa harda masu fama da larurar ƙwaƙwalwa. Don daɗaɗawa ma’aikatanka dake ɗauke da fama da larurar ƙwaƙwalwa, akai buƙatar a dinga biyansu alabshinsu akan lokaci da kuma ƙara masu girma a ƙurin aikin.

Biyan fansho zai taika so sai wajen inganta rayuwar ma’aikaci ba wai sai lallai ya waɗandda suka ajiye aiki ba.

Akwai abubuwa da dama da za a iya yin amfani dasu don rage gajiyar aiki ɗaya daga ciknsu

SendShareTweetShare
Previous Post

Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Shirya Tsaf Don Haɓɓaka Harkar Lafiya A Borno

Next Post

Haƙƙin Ma’aikata Zai Kama Al-Makura -Labaran Maku

RelatedPosts

Cutar Kyanjamau Ko Sida

Cutar Kyanjamau Ko Sida

by Sulaiman Ibrahim
3 days ago
0

Daga Idris Aliyu Daudawa Su kwayoyin cutar sida (da Turanci...

Me Ke Kawo Karkacewar Baki Kwatsam?

Me Ke Kawo Karkacewar Baki Kwatsam?

by Sulaiman Ibrahim
1 week ago
0

Daga Mustapha Wakili da Muhammad Zahraddin Shanyewar barin fuska larura...

Illolin Shan Ruwa Mai Sanyi Yau Da Gobe

Ruwa Da Amfaninsa A Jikin Dan Adam

by Sulaiman Ibrahim
1 week ago
0

Amfanin ruwa guda tara a jikin dan Adam idan ya...

Next Post

Haƙƙin Ma’aikata Zai Kama Al-Makura -Labaran Maku

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version