Connect with us

LABARAI

Buhari Da Theresa May Suna Ganawar Sirri

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu suna ganawar sirri da Firaye Ministar Birtaniya Theresa May a Fa-dar shugaban kasa ta Aso Villa da ke Abuja a yau Laraba.

Rahotanni sun tabbatar da cewa May daga Afir-ka ta Kudu ta taho Nijeriya, May tana ziyarar aiki ne a wasu kasashen Afirka.

Daga isowar May fadar shugaban kasa sai ta shiga ganawar sirrin da shugaba Buhari, shugaba Buhari da manyan jami’an gwamnati ne suka tarbi May din, ana kyautata zaton zasu tattauna batun karfafa alaka ne tsakanin kasashen biyu, inda daga bisani zasu tattauna akan alakar tsaro da ta tattalin arziki.

Cikakken labarin zai biyo baya…..
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: