Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home RIGAR 'YANCI

Buhari Ya Cancanci Yabo – Muhammad Idris

by Muhammad
February 4, 2021
in RIGAR 'YANCI
2 min read
Yabo
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Isa Abdullahi Gidan ‘Bakko,

An bayyana matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka kan yadda ya bayar da umurnin kan iyakokin Nijeriya na za a shigo da kayyaki da dama amma ban da kayayyakin abinci musamman shinkafa.

samndaads

Sakataren kungiyar manoman shinkafa a karamar hukumar Giwa Alhaji Muhammad Idris ya bayyana kalaman da suka gabata, a lokacin da wakilinmu ya zanta da shi, kan matakan da shugaban kasa ya dauka, na farfdo da noma a tarayyar Nijeriya , musamman nomad a shugaban ya dauka na tabbatar da ci gaba das a ido ga bangaren noma na ganin ba a koma gidan jiya ba.

Alhaji Muhammad ya ci gaba da cewar, babu ko shakka, hangen nesar da shugaban kasa ya yi na ci gaba da sa ido na ganin ba a ci gaba da bude kan iyakoki ba domin shigo da shinkafa ba,wannan cewarsa zai kara wa manoman shinkafa kwarin gwiwar ci gaba da noman da suke a sassan Nijeriya baki daya.

Da kuma ya juya ga manoman shinkafa da aka ba su rancen noman shinkafa da har zuwa lokacin da aka zanta da shi, wasu da dama, in ji shi, sun yi kememe wajen cika alkawarin biyan ba shin da aka yi alkawari da su kafin a danka ma su kayayyakin da suka tallafa ma su wajen noman shinkafa da suke yi.

Alhaji Muhammad ya kuma nuna matukar jin dadinsa da yadda shugabannin kungiyar manoman shinkafa ke gudanar da shugabancin da aka dora ma su, na yadda ako wane lokaci suke bakin kokarinsu na ganin manoman shinkafa a jihar Kaduna ba su fuskanci wata ko kuma wasu matsalolin da za su hana su ci gaba da noman shinkafa da suke yi, a nan sai ya yi kira ga daukacin manoman shinkafa da suke jihar Kaduna das u ci gaba da lura da alkawurran da suka yi, na cewar ko da ta Allah ta kasance a kan su ‘ya’yansu ko kuma ‘yan uwansu sai sun biya rancen da aka danka ma su.

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Madarasatul Ta’adibush Shababi Ta Yi Saukar Karatu Karo Na Biyar

Next Post

Kungiyar Makarantun Allo Sun Ziyarci Sarkin Zazzau

RelatedPosts

Su Sanata Gaya Sun Halarci Sadakar Kwana 40 Na Surukarsa A Ankpa

Su Sanata Gaya Sun Halarci Sadakar Kwana 40 Na Surukarsa A Ankpa

by Sulaiman Ibrahim
19 hours ago
0

Daga Ahmed Muh'd Danasabe, Lokoja Ranar Lahadi da ta gabata...

Yadda Zulum Ya Ziyarci Wadanda Harin Boko Haram Ya Rutsa Da Su A Maiduguri 

Yadda Zulum Ya Ziyarci Wadanda Harin Boko Haram Ya Rutsa Da Su A Maiduguri 

by Sulaiman Ibrahim
19 hours ago
0

Daga Muhammad Maitela, Maiduguri Biyo bayan harin da mayakan Boko...

Dalilanmu Na Shirya Aurar Da Zawarawa A Kaduna – Sardaunan Badarawa

Dalilanmu Na Shirya Aurar Da Zawarawa A Kaduna – Sardaunan Badarawa

by Sulaiman Ibrahim
19 hours ago
0

Daga Musa Muhammad, Abuja An kammala dukkan shirye-shirye don fara...

Next Post
Makarantun Allo

Kungiyar Makarantun Allo Sun Ziyarci Sarkin Zazzau

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version