Connect with us

MANYAN LABARAI

Buhari Ya Nada Sabon Shugaban DSS

Published

on

Dazun da yamma fadar shugaban kasa ta bada sanarwar nada Yusuf Magaji Bichi a matsayin sabon shugaban hukumar tsaron farin kaya ta DSS, inda ya maye gurbin Lawal Daura wanda aka kora daga aiki. 

Bichi ya karbi aiki ne daga hannun Matthew Seiyefa wanda aka ba rikon shugabancin hukumar na dan karamin lokaci.

An bayyana Bichi a matsayin cikkaken ma’aikacin tsaro na farin kaya, wanda yake da gogewa sosai a aikin tsaro.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: