Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home LABARAI

An Bukaci Karfafa Tsaro Kan Rikicin Kudancin Kaduna

by Tayo Adelaja
July 20, 2017
in LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Mukaddashin shugaban Nijeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya ba da umarnin karfafa tsaro a kudancin  jihar Kaduna sakamakon rikicin da ya haddasa asarar rayuka  da dama a ranar asabar da Lahadin da ta gabata.

A cikin wata sanarwa da babban mataimaki na musammam ga mukaddashin shugaban kasar, Laolu Akande ya fitar, Farfesa Osinbajo ya jajanta wa dangin mutanen da rikicin ya shafa, kuma ya yi fatan samun sauki cikin gaggawa ga mutanen da suka ji raunuka a rikicin.

Jami’an tsaro sun bayyanawa manema labarai cewa, zaman lafiya ya dawo kauyukan karamar hukumar Kajuru da ke jihar, inda rikici ya faru.

SendShareTweetShare
Previous Post

An Kashe Mutum 33 A Sabon Rikicin Kudancin Kaduna

Next Post

Gwaman Bauchi Ya Kori Sakataren Gwamnati, Kwamishinoni Da Masu Bashi Shawarori

RelatedPosts

Ramadana: Lokaci Ne Na Komawa Ga Allah, Inji Atiku

Ramadana: Lokaci Ne Na Komawa Ga Allah, Inji Atiku

by Muhammad
3 hours ago
0

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira...

Tattalin Arzikin Nijeriya

Zargin Alaka Da Boko Haram: Pantami Zai Maka Jaridu A Kotu

by Sulaiman Ibrahim
5 hours ago
0

Daga Yusuf Shu’aibu Fiye Da Shekara 15 Ina Karantar Da...

"yan fashi

Yadda ‘Yan Bindiga Suka Aiki Mutum Biyu Da Suka Sace Su Karbo Musu Kudin Fansa

by Sulaiman Ibrahim
5 hours ago
0

Daga Idris Aliyu Daudawa Daya daga cikin iyalan wadanda aka...

Next Post

Gwaman Bauchi Ya Kori Sakataren Gwamnati, Kwamishinoni Da Masu Bashi Shawarori

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version