Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Bullar Sabuwar Cuta A Jihar Kogi Ta Kashe Mutum 50

by Tayo Adelaja
August 17, 2017
in LABARAI, MANYAN LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Rohotanni daga jihar Kogi na cewa, an samu bullar sabuwar cuta a jihar inda nan ta ke ta kasha mutum hamsin a kauyukan: Okunran, Okoloke da  Isanlu-Esa duk a karamar hukumar Yagba West dake jihar Kogi.

Da farkon bullar cutar, an bayyana ta a matsayin cutar zazzabin Lassa, daga bisani wata likita a asibitin ECWA dake garin  Egbe, Jannette Hathorn, ta sanarwa kwamishinan lafiya na jihar Kogi, Saka Audu a yau Alhamis cewa, cutar ba zazabin Lassa ba ne, wata sabuwar cuta ce da ta bulla a yankin.

samndaads

A sakamakon binciken likitoci, duk wanda ya kamu da cutar zai fara gudawa, aman jini da zazzabi mai tsanani.

Jannette Hathorn, ta ce, mutum na farko da cutar ta fara kashewa shi ne wani yaro mai shekaru biyu da rabi wanda aka kawo shi asibiti a cikin sa’o’i 12 ya rasa ransa.

SendShareTweetShare
Previous Post

Dalilin Da Ya Sa Nake Boye Wasu Abubuwan Da Suka Shafe Ni – Nafisa Abdullahi

Next Post

Saraki Da Dogara Sun Sake Ziyartar Shugaba Buhari A Landan

RelatedPosts

Sanata Sa’ad Abubakar

Gwamnan Gombe Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Sanata Sa’ad Abubakar

by Sulaiman Ibrahim
2 mins ago
0

Gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana alhini...

Matan Tsofaffin Sojoji

Matan Tsofaffin Sojoji 200 Sun Samu Tallafi A Bauchi

by Sulaiman Ibrahim
7 mins ago
0

Sama da Zawaran matan tsoffin sojoji dari biyu (200) suka...

'Ya’ya Mata

Hukumar Ilimin Bai Daya ‘UBEC’ Ta Gina Makarantar ‘Ya’ya Mata Zalla A Katsina

by Sulaiman Ibrahim
30 mins ago
0

Hukumar ilimi bai daya ta kasa ta gina wata makaranta...

Next Post

Saraki Da Dogara Sun Sake Ziyartar Shugaba Buhari A Landan

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version