Ziyarar Wang Yi A Kasashe 5 Na Afirka Tana Da Muhimmanci Sosai Ga Dangantakar Dake Tsakanin Sin Da Afirka A Shekarar 2021
Gobe, 4 ga watan Janairun shekarar 2021, Mr. Wang Yi, mamban majalisar gudanarwar kasar Sin, kana ministan harkokin wajen kasar ...