CBN Zai Cigaba Da Samar Da Dabarun Noman Tumatir – Emefiele

Abubakar Abba

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya bayyana cewa, babban bankin na Nijeriya CBN, ya samu cin nasarar ce saboda dabarun da ya samar na zamani na habaka noman na Tumatir a kasar nan na gajeren zango.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya ci gaba da cewa, dabarun da babban bankin na Nijeriya CBN ya samar kan noman na Tumatir a farkon shekarar 2019, don kara taimakawar bankin na CBN kan karfafa noma shi da kuma toshe dukkan wata kafa da zata janyo manoman sa suyi asara, kwaliyar ta biya kudin Sabulu.

A cewar Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele, ya kara da cewa, an samu gagarumar nasara, musamman yadda aka janyo kimanin manoma su 140,848 daga kungiyoyin maomana da ban-da-ban dake a cikin jihohi 25 dage a fadin Nijeriya.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele wanda ya sanar da hakan a lokacin da yake yin jawabin sa a taron da wani kamfanin sarrafawa da kuma noma Tumatir a jihar Kaduna.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya kuma bayyana cewa, kamfanin wani mai zuba jari a fannin noman na Tumatir da kuma sarrafa shi, ya fito ne daga kasar Amurka.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya bayyana cewa, babban bankin na Nijeriya CBN, ya samu cin nasarar ce saboda dabarun da ya samar na zamani na habaka noman na Tumatir a kasar nan na gajeren zango.

A cewar Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele, ya zaman wajibi a yabawa Manajin Darakta na kamfanin Mista Mira Mehta

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele, zuba jarin ya tabbatar da kokarin da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari take kan yin a bunkasa fannin aikin noma a kasar nan, musamman don a wadata kasar nan da abincin da zai wadaci Nijeriya.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya sanar da cewa, hakan ya kuma nuna a zahiri yadda gwamnatin kasar Amurka take bayar da gagarumar gudunmawa wajen cimma burin da gwamnatin tarayya maici take dashi na ganin yan Nijeriya suna iya noma abincin da za su iya ciyar da kawaunan su.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya umarci yan Nijeriya, musamman matasan kasar, dasu mayar da hankali wajen rungumar fannin aikin nomad a kuma yin amfani da damar da masu zuba jari a fannin da suka fito daga kasar Amurka don cin gajiyar fannin.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele sabon tsarin da aka samar na habaka noman Tumatir da aka gabatar a kasar nan a farkon shekarar 2019, to don karfafa noman sa da kuma tabbabar da ya isa ga masu amfani dashi da kara samarwa da manoman sa kudin shiga, ya na kan samar ds sskamako mai kyau.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele wanda ya sanar da hakan a alokacin da yake yin jawabin sa a taron da wani kamfanin sarrafawa da kuma noma Tumatir a jihar Kaduna.

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) Mista Godwin Emefiele ya sanar da cewa, kimanin manoma su 140,848 da su ka fito daga kungiyoyin manoman Tumatir daga jihohin dake kasar nan guda 25 a ke sa ran za su noma Tumatir a kakar nomansa ta bana

 

Exit mobile version