Connect with us

LABARAI

Cibiyar Hulda Da Jama’a Reshen Kaduna Za Ta Gudanar Da Taronta Na Shekara

Published

on

Cibiyar horar da aikin hulda da jama’a ta kasa reshen jihar Kaduna za ta gudanar da taron tan a shekara-shekara a ranar 30 ga watan yunin da muke ciki.
A sanarwar da shuganta na jihar Kaduna Mohammad El-Nafaty y ace taron wannan shekarar zai zama na daban inda za’a zabi sabbin mambobi don cigaba da jagorantar cibiyar ta Kaduna a shekaru biyu masu zuwa.
Taron dai da zai gudana a Otal din Hamdala na Kaduna za’a gudanar da kasidoji don tunawa da kwararre kuma masani, wanda na daya daga cikin wadanda suka assasa cibiyar, Marigayi Aliyu wanda ya rasu a shekarar daya gabata.
Laccan wanda za’a farad a misalign karfe 9 na safiya, ana saran sarkin Birnin Gwari Malam Zubairu Jibril Mai gwari, wanda daya ne daga cikin mabiyan kungiyar.
Babban darakta na kamfanin Fijo Ibrahim Boyi zai gudanar da lacca mai taken kalubalen sababbin kafafen yada labarai da hulda da jama’a a Najeria.
Anasaran gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El’rufa’I ne zai zama babban bako a wajan taron.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: