Wani wanda ya yi sharhi akan wasu bayanan mutane kusan 46,000 an gano cewar nauyin su ya ragu, wannan kuma ya kasance haka ne saboda rashin cin abinci wanda yake kara lafiyar jiki, da kuma rage nau’in fat ko kuma kitse, hakan yana rage alamun cutar damuwa.
Dokta Joseph Firth babban mai bincike ne a jami’ar Manchester a wata cibiyar bincikn al’amuran lafiya ta, NICM a Jami’a ta yammacin Sydney ya bayyana cewar, shi binciken da suka yi, basu samu gano ko idan aka samu canji akan al’amarin abinci, zai iya taimaka ma al’amarin daya shafi lafiyar hankali.
Amma kuma sai ga ani sabon binciken da aka yi, anda kuma aka wallafa shi a, Psychosomatic Medicine, Dokta Firth tare da abokan aikin shi, sun kawo duk wasu hujjoji, gaba daya, dangane da binciken da suka yi akan abinci wanda yake taimakawa lafiyar hankali.
Har ila yau shi binciken da aka yi ya samar da wasu gamsarsun hujoji da suke nuna cewar idan aka samu ci gaba akan al’amarin abinc, sannu a hankali yana rage alamun ita cutar ta tabin hankali, koda a kuwa daga cikin mutanen da aka yi bincike aka kuma gano basu tare da ita cutar.
“Sai dai kuma wani binciken da aka yi bada daewa ba, ya nuna cewar idan har ana amfani da ingantaccen abinci, zai iya taimaka ma irin yanayin da mutane suke, sai dai kuma wani al’amari daban, wanda kuma ya nuna cewar bai da wata damuwa dangane da al’amarin al’amrin daya shafi kagararr yin wani abu.”
Shi dai nazarin da aka yi nazari ko kuma bin cike akan wasu bayanan mutane 16 wadanda aka tattara ta hamnyoyi daban- daban, daga nan kuma sai aka duba, muhimmancin abinci nagari, akan alamun kamuwa da cutttukan damuwa da kuma kagara.
An dai gudanar da gwaje- gwaje har guda goma sha shida na mutane 45,826 adanda kuma ka sa su a, ayancin wadanda aka yi nazari akan wasu abubuwa nasu da aka diba daga jikinsu, wadannan kuma basu da wata nasaba da dakin bincike.
Bugu da kari kuma shi binciken ya gano cewar, ire-iren ci gaban da aka samu a sanadiyar nau’in abinci, abin an gano cewar yana taka wata muhimmiyar rawa, ko kuma taimakawa ta bangaren lafiyar hankali, da kuma rage kiba, sai kuma rage kiba ko kuma kitse a jiki, duk dai su wadannan suna da nasaba da abinci anda yake rage kamuwa da alamun cutar damuwa.
“Wannan wani labari ne mai dadin sauraro kamar dai yadda sh Dokta Faiyh ya bayyana inda kuma ya yi bayanin cewar duk dai wani kokarin da aka yi na Dokta Firth su samu ko kuma aiwatar da wasu nau’oin abinci masu inganci, wannan ba dole bane ga wadansu mutane.
“ Shi wani al’amari wanda ya shafi na canjin abinci, amma kuma wanda yake da sauki, ko shakka abbu yana da matukar kyau ga lafiyar hankali, sai kuma wani al’amari wanda ya shafi cin wani abincin daya kunshi wasu sinadarai kamar fibre kamar gyada , wake, kifi da dai sauran su, sai kuma ganyaye saboda shio al’amnarin samar da canji wanda kuma daga karshe yanma taimaka ma lafiyar hankali. Sai kuma cin kayan abinci ko kuma abinci wanda wadanda suka kunshi abubuwa na gari, musamma ma wadanda suka kunshi, gyada, wake, alkama, kifi , da dai sauran makamantan su, sai kuma ganyaye wadanda suna da matukar yawa, yayin da kuma wajen bangaren ire-iren abinci wadanda ake yin su a zamance da kuma sikari shima na zamanin, suna dagta cikin wadanda ya dacea guje masu domin matsalar da suke da iat ga lafiyar mutane.
Dokta Brendon Stubbs wanda tare da shine aka rubuta wani sakamakon bincike wanda mai bada karatu ne,a NIHR wadda wata cibiya ce ta bincike a King College London Maudsley Biomedical “ Wasu bayanan da kuma shaidar sun nuna cewar, su alkalumman sun kara ma wsu shaidun da ake dasu, wajen taimaka ma yadda ake tafiyar da ita rayuwa, da kuma daukin da ake kawo mata,. a matsayin wani babban matakin da aka dauka saboda a samu yin maganin shiga wani al’amarin da bai dace ba, wanda kuma ana iya ganin shi a fuska musamman ma wanda yake nasaba da damuwa.
Nazarin ya nuna cewar an duba wasu bayanai na mata abin ya nuna ana samun karuwa daga abincin na kawo dauki, wajen samuwar alamun damuwa da kuma kagara .
Dokta Firth ya kara bayanin cewar: “ Har yanzu bamu tabbatar ba ko minene yasa wasu bayanan da muka samu, sun nuna cewar da akwai muhimmiyar karuwa, da abincin da mata suke ci.
“Saboda haka akwai bukatar a sake yin wani binciken dangane da hakan, muna kuma son mu gano yaddaabinci nagari yake taimakawa wajen ko kuma wata dangantaka da yake da ita, akan lafiyar hankali wanda za’a iya gani a jikin mutum.
“ Wannan kuma yana iya kasancewa ta hanyar rage kiba ko kuma nauyi ko kuma nsabar da abinci yake da hakan, duk wadannan an danganta su ne da abinci, da kuma amfanin shi ga lafiyar hankali.