Daga Bello Hamza
Wata kungiya mai zaman kanta, ‘Restoration of the Dignity of Womanhood’ ta bukaci gwamnatin tarayya ta kafa kotuna na musammna don yin shari’a tare da bukaci a ba mata da aka ci wa zarafi Ta kuma shawarci gwamnati ta rinka bayyana sunayen dukkan wadanda aka yanke wa hukunci don duniya ta san su, haka kuma ta kariya na lauya kyauta don taimaka musu. Shugabar kungiyar ta kuma bukaci gwamnati ta rusa dukkan dokokin da ke kawo cikas wajen hukunta wadanda suka aikata wannan aika aikar. Omolona ta kuma lura da cewa, mata da yawa suna mutuwa saboda kuncin da suke shiga sakamakon cin zarafin su da aka yi. hukunta masu cin zarafin mata da kananan yara a fadin Nijeriya.
A ranar Asabar ne shugabar kungiyar, Mrs Olabisi Omolona, ta bayyana haka a wani bangare na bikin ranar kawar da cin zarafin mata a duniya na shekarar 2020, ta ce yin haka zai kuma gaggauta ganin an yanke hukunci akan wadanda suka ci zarafin mata ba tare da bata lokaci ba kuma ba tare da nuna banbanci ba.
Ta kuma shawarci gwamnati ta rinka bayyana sunayen dukkan wadanda aka yanke wa hukunci don duniya ta san su, haka kuma ta kariya na lauya kyauta don taimaka musu. Shugabar kungiyar ta kuma bukaci gwamnati ta rusa dukkan dokokin da ke kawo cikas wajen hukunta wadanda suka aikata wannan aika aikar. Omolona ta kuma lura da cewa, mata da yawa suna mutuwa saboda kuncin da suke shiga sakamakon cin zarafin su da aka yi.