CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Cinikin Sin Da Kasashen Waje Ta Intanet Zai Kai Dala Triliyan 3 A Shekarar 2022

by CRI Hausa
January 3, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
kasar Sin
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An yi hasashen hada hadar kasuwancin kasar Sin da ketare ta intanet zai iya kaiwa yuan triliyan 20.5, kwatankwacin dala triliyan 3.15 a shekarar 2022, kamar yadda wani rahoto ya bayyana.

A shekarun baya bayan nan, an samu bunkasuwar kasuwanci ta intanet tsakanin kasar Sin da kasashen waje, inda fannonin kanana da matsakaitan kamfanonin kasuwanci ta intanet suke ci gaba da samun bunkasuwa a duk shekara da kusan kashi 30 bisa 100, kamar yadda rahoton hukumar kiyaye mallakar fasahar kira ta kasar Sin ya bayyana.

samndaads

Kasuwancin na zamani wanda ya tsallaka kan iyakokin kasashe ya taka gagarumar rawa wajen tabbatar da safarar hajoji bisa daukar matakan yaki da annobar COVID-19, kana ya taimakawa kasa da kasa a yayin da ake fama da annobar, a cewar rahoton.

Yayin da fannin ke ci gaba da samun nasarori, rahoton ya bukaci kasa da kasa su dauki matakan kare hakkin mallakar fasahohin kira domin tabbatar da gudanarwar fannin hada hadar kasuwancin ta intanet a kasashen duniya.(Mai fassarawa: Ahmad daga CRI Hausa)

SendShareTweetShare
Previous Post

Adadin Karafun Da Sin Ta Fitar Zuwa Ketare Ya Ci Gaba Da Karuwa A Nuwamba

Next Post

Ziyarar Wang Yi A Kasashe 5 Na Afirka Tana Da Muhimmanci Sosai Ga Dangantakar Dake Tsakanin Sin Da Afirka A Shekarar 2021

RelatedPosts

Wane Irin Tsarin Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya Ake Bukata?

Wane Irin Tsarin Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya Ake Bukata?

by CRI Hausa
10 hours ago
0

A cikin ‘yan watannin da suka gabata, wasu mutane sun...

Xi Ya Saurari Rahoton Aikin Gwamnatin Yankunan Hong Kong Da Macao

Xi Ya Saurari Rahoton Aikin Gwamnatin Yankunan Hong Kong Da Macao

by CRI Hausa
10 hours ago
0

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya saurari...

Jiangxi: An Taimakawa Mutane Wajen Saukaka Begen Gida Da Suke Yi Ta Kafar Bidiyo Kai Tsaye

Jiangxi: An Taimakawa Mutane Wajen Saukaka Begen Gida Da Suke Yi Ta Kafar Bidiyo Kai Tsaye

by CRI Hausa
10 hours ago
0

A kauyen Huikeng a garin Xinwan na gundumar Xiushui a...

Next Post
Ziyarar Wang

Ziyarar Wang Yi A Kasashe 5 Na Afirka Tana Da Muhimmanci Sosai Ga Dangantakar Dake Tsakanin Sin Da Afirka A Shekarar 2021

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version