Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home ADON GARI

Ciwon ‘Ya Mace: Ko Kin San Abin Da Ya Hana Ki Samun Miji?

by Tayo Adelaja
September 26, 2017
in ADON GARI
2 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Sa’adiya Sirajo

Wannan ba shi ne lokacin da ya kamata in yi wannan rubutun ba, amma saboda abin ya dame ni a zuciya ya zama dole in amayar da abin da ke cikina. Karancin mazajen aure na daga cikn babban kalubalen da ‘yanmata ke fuskanta a wannan zamani.  Sau da yawa ‘yanmata kan je guraren malamai domin a yi musu addu’a kan samun mazajen da za su aura. Wannan babban abin lura ne.

samndaads

Idan muka duba lokacin iyayenmu da kakanninmu, shin anya kuwa akwai irin wannan matsala ta karancin mazajen aure? Koko dai a wancan lokacin akwai mazajen ne da yawa, watakila ma a ce sun fi mata yawa, ko kuwa yawansu ya zo daidai ne, ba a tsammanin haka. Meyiwa ne a wancan lokacin matan sun rike mutuncinsu, kuma a shirye suke da in an aure su su bayar da cikakkiyar gudummowarsu wajen gina iyali, ba hangen me za su samu ba. A da dazarar yaro ya isa aure zai iya rike mace, sai ya nemi auren,  an yi, ita kuma macen za ta taimaka wa mijin wajen samun ci gaban rayuwar iyalinsu, wanda a yanzu abin ba haka yake ba.

Da zarar ka samu yarinya za ta fara mafarkin samun saurayi maikyau ko mai tsawo ko mai’aiki ko wanda ya mallki gida ko mai wani abin duniya,  sai an ci sa’a a karshe ta ce wanda yake da tsoron Allah, idan akwai wannan ita ta sa mazajen da ba su da wannan kan jinkirta yin aure. Idan akwai mata 50 da ke da iri wannan bukata ta yiwu daya ce kawai za ta samu biyan bukata, sauran 49 an bar su a igiyar ruwa. Idan kuwa wannan haka ne, zan iya cewa, mune muka jawo wa kanmu karancin mazajen aure. Idan ka duba za ka ga akwai mazaje da yawa da ke bukatar auren, amma furucun da za ka ji ’yanmatan ke yi shi ne, ba za su sha wuya a gidan iyayensu ba kuma su ha wuya a gidan aure ba. Ba sa tunanin cewa, kina iya samun mijin da kike so bisa bukatar da kikke da ita, bayan an yi auren al’amuran rayuwa su canza, to sai kashe auren kenan?

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Kukan Kurciya… Zalama Ba Ta Ba Da Mulki

Next Post

Yadda Amharawa Ke Tarbiyyantar Da ’Ya’yansu Ta Hanyar Dabbobi

RelatedPosts

Aure

Ba A Zama A Kashe Komai A Ce Aure Ake Jira –Hauwa Muhammad

by Muhammad
17 hours ago
0

Sau da yawa akan samu matan da kan zauna su...

Gyaran Jiki

Mutane Ba Su Da Hakuri A Gyaran Jiki, Sun Fi Son Sha-yanzu-magani-yanzu – Rabi Sule

by Muhammad
2 weeks ago
0

Gyaran jiki yana daga cikin sana’o’in da ke tashe a...

Hassana Hamisu

Shawarata Ga Matan Gida Da Ba Su Yin Sana’a – Hassana Hamisu

by Sulaiman Ibrahim
3 weeks ago
0

A koyaushe mata sukan yi kishin ‘yan’uwansu musamman ta fuskar...

Next Post

Yadda Amharawa Ke Tarbiyyantar Da ’Ya’yansu Ta Hanyar Dabbobi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version