Bala Kukuru" />

Cutar Korona: An Nemi Gwamnatin Jihar Legas Ta Bude Masallatai Da Coci-Coci

Wani basarake a Legas mai suna Alhaji Adamu Yahaya Haruna kuma sarkin al’ummar hausawan unguwar Munshi wanda yake zaune alamba biyu a kan titin mummuni sitiret dake munshi ta karamar hukumar Odi Olowo ojuwoye a cikin garin Legas ya nemi Gwamnatin jihar ta Legas data bude wuraren gudanar da addinai masallatai da coci coci. Basaraken na al’ummar hausawan na unguwar mushin yacigaba da cewar idan har Gwamnatin jihar ta Legas ta karbi wannan shawarar to kuwa wajibi ne al’ummar musulmi da kiris toci da sauran masu addinai daban daban su bada tasu gudum mawar na adduoi na musamman a cibiyoyin gudanar da addinansu domin neman amin cewar ubangiji na kawar da wan nan cutar a Nijeriya da duniya baki daya
Ya kara da cewar malaman addinin musulunci dana kiristoci suna da matukar mahimmanci a kasa domin irin gudum mawar da suke badawa ta gudanar da adduo’i na musamman domin kasa ta cigaba da zaunawa lafiya da sauran alamuran dasu ka shafi rayuwar alumma bakidaya ya cigaba dacewar a kan haka ne yake ba Gwamnatin jihar Legas shawara da sauran wadansu jihohin kasar nan wadan da suke cikin irin wadan nan matsaloli na rufe cibiyoyin gudanar addinai na musulmi da kiriistoci dasu cirema shuwagaban nin addinai na kasar nan wan nan ta bai bayi na rufe cibiyoyin gudanar da addinai bakidaya ya kara da cewar kasar Nijar da sauran wadansu kasashen duniya basu wuce watan ni biyu ba suka cirema al’ummarsu irin wan nan tar naki na rufe da kunan gudar da addinai bakidaya a cewarsa sabo da sun lura da cewar suna yin tukkane anan baya tana war warewa injishi saboda alumma da yawa sai su fito sannan zasu sami abincin da zasuci aranar a cewarsa sabo da haka suna kokarin kashe wan nan annoba ta cutar kurona anan baya kuma suna raya wata babbar cutar ta rashin a bincirici ga wadansu alumma bakidaya sannan kuma ya cigaba da ummurtar allumar jihar Legas dana Nijeriya bakidaya dasu cigaba da bin ummar nin Gwamnati tareda kiyaye taka dokokin kasar nan bakidaya injishi akokarin Gwamnatin kasar nan tareda sauran Gwamnatocin kasar nan da suke jajir cewa na kawo abubuwan dazasu ciyar da kasar nan gaba da sauran maka mantansu

Exit mobile version