Da Dimi-diminsa: An Sake Gano Mutum Shida Masu Coronavirus A Fadin Nijeriya

An sake gano mutum shida da ke dauke da cutar Coronavirus a fadin Nijeriya, mutum uku a jihar Osun, biyu a jihar Kaduna, sai mutum daya a jihar Ogun da ke kudu masu yammacin Nijeriya.

A yanzu karfe 11:30 na safiyar yau Talata mutum 137 ne kenan suke dauke da cutar a fadin Nijeriya, sai mutum biyu da aka tabbatar sun mutu.

A Kasance Tare Da Mu Don Samun Cikakkun Labarai…

 

Exit mobile version