Da Dimi-diminsa: Coronavirus Ta Kashe Mutum Na Biyu A Nijeriya

Ministan Lafiya na Nijeriya, Mista Osagie Ehanire ya tabbatar da cewa cutar covid-19 ta hallaka mutum na biyu a Nijeriya. Ministan ya shaidawa manema labarai haka ne yau Litinin a yayin taron manema labarai da ya gabatar da yammacin yau din a Birnin Tarayya Abuja.

Kawo yanzu, rahotanni basu kai ga gane wanene ya rasa ransa ba, da kuma a wacce jiha ne, amma Ministan ya tabbatar da hakan.

A biyu mu don samun cikakkun labarai…

Exit mobile version