Connect with us

Da dimi-diminsa

Da Dimi-diminsa: Gwamna Obasake Ya Bar Jam’iyyar APC

Published

on

Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki, ya tabbatar da ficewarshi daga Jam’iyyar tasa maici, APC.
Ya sanar da hakanne da safiyar yau 16 Ga Yuni, 2020.
Mutuna cewa dai, dama jam’iyyar tasa bata bashi damar shiga cikin ‘Yan takar neman kujerar gwamnan ba ta jam’iyyar APC tun karon farko.
Advertisement

labarai