Connect with us

Da dimi-diminsa

Da Dumi-diminsa: An Dakatar Da Daraktoci 12 Na Hukumar EFCC

Published

on

Kusan Daraktoci 12 da Manyan Ma’aikata na Hukumar Ta EFCC ne aka dakatar daga aiki.
Sanarwar Dakatar dasu aiki ta futo ne daga ofishin Ministan Sharia na kasa Abubakar Malami da ya aike wa mai rikon Hukumar Na wucin gadi, Mr. Muhammad Umar a daren Jiya Talata
Dakatar war an zargi cewa, tana da alaka da binciken da ake yiwa Dakataccen Mukaddashin Hukumar, Mr. Ibrahim Magu.
Sai dai akwai damuwa acikin hukumar, ganin cewa wasu daga cikin wadanda aka dakatar, basu da hannu acikin gudanarwar jagorancin Mr. ibrahim Magu.
Advertisement

labarai