Da Dumi-Duminsa: Shugaba Buhari Ya Sauka A Abuja

A yau Asabar ne Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida bayan shafe kwanaki 103 a birnin Landan.

Shugaban ya sauka a filin jirgin saman Abuja da misalin karfe 4:36.

Cikakken rahoton na nan tafe.

 

 

Exit mobile version