Da Dumi-Duminsa: ‘Yan Sanda Sun Cafke Masu Garkuwa Da Mutane 20 A Jere

A yanzu haka rundunar ‘yansanda ta yi nasarar cafke masu garkuwa da mutane 20 don neman kudin fansa a garin Jere dake hanyar Abuja zuwa Kaduna.

An kama masu garkuwan da mutanen dauke da muggan makamai, biyu daga cikinsu sanye da kakin soja.

Cikakken rahoton na nan tafe…

 

Exit mobile version