Connect with us

Da dimi-diminsa

DA DUMINSA: ’Yan Ta’adda Sun Yi Wa Basarake Kisan Gilla A Kebbi

Published

on

A jiya ne ‘yan ta’addar da ba a san ko waye ba su ka yi wa basaraken gargajiya a Jihar Kebbi, Sarkin Kudun Bajida Alhaji Musa Muhammad Bahago, kisan gilla a kan hanyar Dabai zuwa Mahuta a qaramar hukumar mulki ta Fakai da ke a cikin Masarautar Zuru.

Jami’in Yaxa Labarai na Rundunar ’Yan Sanda ta jihar, DSP Nafi’u Abubakar, ya tabbatar wa da Wakilin LEADERSHIP A YAU a Birnin Kebbi faruwar lamarin.

 

Qarin bayani na nan tafe…
Advertisement

labarai