Daga hagu zuwa dama: Wakilin Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Rt. Hon.(Barista) Onofiok Luke; kakakin majalisar Jihar ta Akwa Ibom, Alhaji (Dakta) Muhammadu Indimi, OFR; Sarkin Kano, Sanusi Lamiɗo Sanusi II, Gwamnan Jihar Gombe, Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo tare da Gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima a wurin bukin bayar da lambar yabo ta ban girma, wanda jami’ar Uyo ta yi ga Alhaji (Dakta) Muhammadu Indimi, shekaran jiya (Hoto:NAN)

 

Exit mobile version