Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Dakarun Haftar Sun Kai Farmaki Kan Filin Jiragen Saman Misrata

by
3 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Dakarun Janar Khalifa Haftar dake kokarin kwace iko da Tripoli babban birnin Kasar Libya, sun sanar da kai hari filin jiragen saman Misrata dake karkashin ikon gwamnati, kwanaki bayan munanan hare-haren da suka kai kan Tripoli da ya tilasta karkata akalar jiragen dake sauka zuwa birnin na Misrata.

Sanarwar da dakarun suka fitar tace sun yi nasarar kai hare-haren sama da dama kan filin jiragen da kuma kayayyakin sojin gwamnatin Turkiya da suka hada da makamai da jirage masu sarrafa kansu.

Tashar talabijin din Al Hadath dake goyan bayan Haftar tace sun lalata jirgin yakin Turkiya a tashar. A karshen watan Yuni babban Hafson Sojin Libya mai karfin fada aji da ke riko da galibin yankunan Kasar musamman a yankin Gabashi, Khalifa Haftar ya bukaci sojojinsa, su soma kai farmaki kan jiragen ruwa da sauran kadadrorin Kasar Turkiya da ke Libya, bayan zargin da ya yi na cewa Turkiya na taimaka wa bangaren gwamnati mai samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

‘Yan Kamaru Sun Ja Daga A Gwada Musu Inda Aka Kai Fursinonin Da Aka Sauyawa Wuri

Next Post

Taron Dakarun Amurka Da Takwarorinsu Na Yankin Tafkin Chadi A Yamai

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Taron Dakarun Amurka Da Takwarorinsu Na Yankin Tafkin Chadi A Yamai

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: