Connect with us

SIYASA

Dalilan Da Suka Sanya Na Ke Da Tabbacin Samun Nasara A Sanatan Bauchi Ta Tsakiya, Inji Bappa Misau

Published

on

A ranar Talatar data gabata ce, Kwamishina ‘yan sanda na jihar Imo , Dasuki Galadanchi a garin Owerri ya mika yara biyu da aka sato aka kuma sayar dasu akan naira 200,000 a garin Akure fake cikin jihar Ondo ga iyayensu da suka haifesu. Kwamishinan ya kuma gabatar da wadda ake zargi da aikata satar mai suna Mary Paul kafin mika yaran Unmi Isiaku year shekara biyar da kuma Habib Awalu dan shekara bakwai. Iyayen yaran sune,, Marutala Ishaku da kuma Awalu Muhammed, India sukace an sace yayan nasu ne sati uku da suka wuce a garin na Akure. Galadanchi ya bayyana cewar, wadda ake zargin yar hayace a gidansu yaran inda iyayensu suke zama tare da su India daga baya matar ta tsara yadda zata sace yaran.
Acewarsa,”ina son in mika yaran Ummi da Habibu ga iyayensu amma kafin hakan bari in gwada maku matar data sace maku yayanku sati uku da suka shige a Ondo.”
Yaci gaba da cewa, matar ta kama haya a gidan da yaran suke zaune da iyayensu, inda ta zauna har na kwana hudu kafinbta sace yaran.
Kwamishinan ya sanar da cewar, yaran suna daga cikin yara sha daya da yan sanda suka kubutar dasu a cikin yan satuttuka da suka wuce, unda Ummi da Habib kuwa, an sace sune a cikin sati uku da suka shige.
Yace, a cikin ikon Allah Jami’aina masu yaki da yan fashi da makami suka ci nasarar cafke su harda wadda make zargin Mary Paul dole ne muyi wa’azi akan safarar yara domin su kyauta ce daga Allah kuma dole ne muyi duk iya kokarin my don basu kariya.
Mary wadda ta fito daga jihar Cross Ribers bayan ta sace yaran a Ondo sai ta arce zuwa Imo ya kara da cewar, kudin data sayar da yaran in na gaya maku wasu mutanen sun rungumi hanyar shedan ce kawai zamuci gaba da zakulo irinsu ka ina mai tabbatar maku Mary sai an hukunta ta kamar yadda doka ta tanda kuma zamu gurfanar da ita a gaban Kuto. A hirar Mary da yan Jarida ta bayyana cewar, ta sayar da yaran ne akan naira 200,000, ta kara da cewar, “na kama gaya ce a wani gida a Ondo a gidan da iyayen yaran suke da zama bar na samu damar sace Ummi da Habib “ Muhammed,baban Ummi yace Mary ce sanadiyyar bacewar yanyansu data sace sati uku da suka wuce.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: