Tare da taimakon sanda da wuka, wani Bafulatani makiyayi mai shekaru 30, Abdu Musa ya yanka kaninsa a Rugar Fulani na Wuro Jugga da ke Karamar Hukumar Guri ta Jihar Jigawa.
Wani ganau ya shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne lokacin da ‘yan uwan biyu suka yi artabu, wanda ya haifar da fada a zahiri. Ya bayyana cewa wanda ake zargin ya yi amfani da sanda da wuka ya kashe dan uwansa, Amadu Musa kuma ya gudu. Kakakin ‘yan sanda, SP Abdu Jinjiri ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai.
Ya ce ‘yan sanda a Karamar Hukumar Guri sun samu kiran waya daga Wuro Jugga Fulani inda suka ce wani mai suna Abdu Musa, mai shekaru 30, da ake zargi da tabin hankali ya yi fada da kaninsa, Amadu Musa wanda ba a san dalilinsa ba wanda ya yi sanadin ajalinsa.
Jinjiri said the police in the area rushed to the scene and found the corpse of the younger brother in a pool of his blood. The Police conbeyed the bictim to hospital where he was certified dead, and later released to the relatibes for burial. He noted that efforts were on to track the fleeing suspect as the case is still under inbestigation.