Connect with us

KASUWANCI

Dokokin Kasuwancin Da Ya Kamata ’Yan Kasuwan Zamani Su Kiyaye

Published

on

A daidai lokacin da filayen yada labarai suka koma hannun na ’yan kasuwar zamani a Legas, yana da matukar kyau ace sun sake sabon lale idan aka yi la’akari da yadda ake da can, saboda rahotonnshkarar 2015 da Delottie ta fitar ya bayyana cewar kashi 54 da ga cikinsu, sun kamamala shirin yin harkokinsu kafin karshen wannan shekara da muke ciki.

Kamar dai yadda Zach Conway wanda wani mai bada gudunmawa ne a mujallar Forbes ya rubuta abubuwa daban daban, wadanda shawarwari ne da za su taimaka yadda za a tsara tafiyar darayuwa, bayan an yi ritaya daga aiki. “Sai dai kuma irin wannan shawarar ba kasafai ta kan yi aiki a kanrabin mutane ba wadanda za su so, su kasance masu dogaro da kansu, maimakon su kasance a karkashin wasu”.

Akwai wani rubutu wanda Motley Fool ya yi, inda kuma yai bayanin yadda matasa za su tafiyar da harkokinsu na kudi, saboda gaba aka kuma gano cewar “Ana iya shiga matsala ta bangaren zarce ma kudaden da aka tanada bayan ritaya daga aiki”. “  Yayin da wannan al’amarin yake gaskiya ga wasu mutane wadanda suke matasa ne ‘yan kasuwa, su nemi shawara ta yadda za su samar  ma kansu dogaro da kansu saboda maganin bala’in zuwa gaba”.

Mun ga tun farko mun ga matsalolin da matsa ‘yan kasuwa ke fuskanta lokacin da suke kokarin tsayawa da kadfafunsu, ya yin da suke la’akari da rayuwarsu, da kuma tunanin yadda za su samu cimma burinsu. Domin taimaka ma ‘yann kasuwarmu, mun bayyana shawarwari biyar wadanda dokoki ne, saboda matasa ‘yan kasuwa wadanda bamu son su sake yin kuskure irin yadda wasu suka yi.

  • Hayar kwararru wadanda za su basu shawara

Abin bukata ne idan zo kan al’amarin wadanda za su bayar da shawara dangane da al’amuran da suka shafi kudi, yayin da kungiyar wadandfa suka nazarci halayen dan adam na Amurka, suka dauki al’amarin kudi, wani babban abu ne  tsakanin Amurkawa. Mu kan yi kokarin kauce ma wasu al;amuran da suka shafe mu,da mu kasance cikin yadda abubuwa suka fi dacewa. Wannan shi ne kamar mutum  wanda bai da lafiya yana kuma fama da tari, amma kuma amma kuma daga karshe kuma akwai wani bamban al’amarin da ba yadda, za ayi  a dauki wani mataki. Daga karshe dai bamban abin da ya kamata shi ne, yadda za a shirya abubuwan da suka cancanta, samar da kasafi, yadda za arika ajiye kudi, ‘yan kasuwa dole ne su iiya da kudaden da za su tafiyar da harkokinsu. Masu kula da harkokin kudi .lauyoyi, da masu bada shawara akan kudi, suna iya taimaka wa, su tsara bukatu da kuma yadda za a cimma buri, za  suyi maka da kuma kamfanin ka.

Maimakon a dauki wani mutum da akwai wasu ‘yan kasuwa sun gwammace su yi amfani da, su ma za su iya yi da kansu, da kuma shirya yadda za su tafiyar da rayuwarsu, amma kuma basu san cewar daga baya, wannan matakin da suka dauka zai iya shafar yadda al’amuran nasu za su iya kasancewa. Su kuwa wadanda suke bayar da shawarar da ta dace, su za su bullo da wasu hanyoyi wdanda idan aka bi sus au da kafa suna iya taimakawa ba kuma za aji kunya ba daga karshe.

  • Yadda mutum zai biya kan shi albashi

Tun farko dai babban abin da ya fi dacewa shi ne manyan kamfanoni suka kamata su gane yadda za su tafi da harkokinsu, amma sai dai kuma wasu masu kamfanoni ko kuma harkoki wani lokaci su kan manta da kansu, sai dai kuma duk lokacin da mutum zai yi ma kan shi haka, wanda kuma a gaba abin zai iya zama babbar matsala. Yayin da harkokin kasuwancin kokuma wani al’amari yake samar da kudade, ya kamata ka tuna da kanka, na yadda zaka biya kan ka daga cikin kudaden. Haka ne al’amarin yake da akwai bukatare ka dauki wasu kudade daga kamfanin kafin ka biya ma’aikatan ka. Biyan wasu basussuka da kuma sa wasu tsare tsare saboda biyan bashi, da zara har zaka iya yin hakan, maganar biyan albashi da Naira, hakan ba zai samar makla da matsala ba a gaba, saboda ka riga kayi kasafin kudi.

Idan kana biyan kan ka albashi wannan zai baka dama da kuma sa hankalinka ya kwanta, ka kuma san cewar kamfaninka na samun riba, ba tare da sai ka tuna duka da dukkan bukatun ka, saboda ba zaka taba sanin lokacin daya kamata ka yi wani muhimmin canji, wanda ya shafi kudaden da za a kashe saboda tabbatar da kamfanin ya samu nasara .Idan dai ana ganin dole ne sai an tuna da duk wata harka ta kudi, iriun hakan zai zama babbar matsala ga duk wanda yake son ya tafiyar da harkar ksauwancin shi.

  • Raba harkar kamfani data abubuwan daka mallaka

Akwai bambanci tsakanin zuba jari a kamfanin ka da kuma da kuma sa jari a   kdarorin daka mallaka, sau da  yawa ‘yan kasuwa matasa sun fi rataya yadda rayuwar su gaba daya,ga nasarar da kamadfanonin da suke jagoranta. Yayin da kuma wasu ‘yan kasuwa suna amfani ne da kudadensu, wajen tafiyar da harkoinsu nay au da kullun, rashin sanin yadda ya dace a tafiyar da al’amura, gaba zai iya zama wata matsala. Abin ya fi gban al’amarin kasafin kudi da kuma tanadinsu ta tsimi, wadanda ya ksance suke tafiyar da harkokinsu, su fito da wani tsari wanda zai bambanta su, idan suka rika tafiya da tsari na ogon lokaci, irin hakan ne kuma taimaka ma tafiyar da harkokin kasuwanci. Idan ka samu sa’a zaka iya samar da kuma tafiyar da kamfani wanda zai yi nasara a gaba, da kuma kasancewa wata kafa ta samun kudaden shiga, idan ka yanke shawarar zaka ajiye aikin ne. Abu mafi muhimmanci shi ne ya kasance ka fitar da ranka wajen nuyna kwadayi akan kudade, ka bar abin har sai ya kai ga habaka. Amma kada ka bari ka shiga wannan da wancan idan harkar kasuwanci ce, ka kasance kaifi daya ne ka ke ba wani canje canje.

  • Lura da yadda kake tafiyar da harkokin ka

Babu wani abin da da yake tada hankali wanda ya wuce harkkokin tafiyar da kasuwanci sun tsaya, saboda abubuwa basu tafiya yadda ya dace, yayin da kake tafiyar da kamfanin ka  a hankali, sai ka dauki mutane da yawa aiki, wadanda za su yi maka wadansu ayyukan, yayin da kai kuma zaka iya tafiyar da wasu. Sai dai kuma wadansu ‘yankasuwar suna mai da hankalinsu ne akan al’amarin da suke ganin yafi girma, amma kuma sun manta yin duk wani abin da yake da muhimmanci. Idana ka zo wurin al’amarin daya shafi haraji, sai kaga sun bata lokacin su akan abin da bai kamata ace ana yin hakan ba.Tun farko ya kamata ka tsara shi yadda za a tafiyar da kamfanin ba kowa sai ya yi jan ido ba duk lokacin da maganar haraji ta taso.

Kamar dai yadda wasu kwararrun masu bayar da shawar  akan harkar kudi, manayan akantoci suna amfani ne da kayayyakin aiki na zamani, saboda samar da yadda za a tafiyar da shi kamfanin, lura da kaddarorin shi kamfanin , da kuma bayar da shawarar data dace Yadda za ayi aiki da kwararru ,  a zaune a sake duba yadda kuadaden shi kamfanin, daga  nan kuma za a iya gano wadansu sababbin hanyoyi wadanda za su taimaka, kamar rage kashe kudade a wadansu bangarorin  da kuma sa wasu a wadansu bangarorin.

  • Lura da biyan masu binka bashi

Idan dai har akwai bukatar ta son a samu gaggarumin ci gaba a ko wanne irin kamfanin ne, wadanda suka mallaki kamfanoni ya dace, kada su yi ma al’amari bashi rikon sakainar kashi. Saboda idan ba a yi la’akari da hakan ba. Al’amarin bashi yana iya kawo karshen tafiyar kamfani , ko kuma ya rika tafiyar Hawainiya wadda keg aba ta kuma yi baya. Biyan bashi wata hanya ce da za ta sa shi kamfanin ya kasance ya zama ba wanda zai kai shi kotu. A kuma guji biyan bashi wanda yake da kudaden ruwa masu yawa, kada kuma a yarda a wuce da biyan bashi har zuwa wani lokaci. A shekarar da kamfanin ya samu rtiba mai kyau sai a matsayin na shugaban kamfanin, ka tabbatar da ka sa duk wadansu kudaden da ake bin ka, da kuma tabbatar da ka biya.

Yayin da al’amarin bashi yana shafar kai mai tafiyar da kamfanin, amma idan aka ce ana biyan bashi, to babu wasu matsalolin da za su taso ba a gagara yin maganinsu ba. Duk wani al’amarin bashi yana da matsala ga shi kamfanin da ake bin shi, ko shakka abbu wadzanda suke son nasara a kan harkokinsu , basu barin al’amarin bashin ya kawo masu tarnaki.

Yawancin masu harkokin kasuwanci na zamani a Legas suna cikin alfahari da kuma jin dadi, ganin cewarabokan harkokinsu ko kuma tsararrakinsu, sun samu cimma nasara, wajentafiyar da kamfanoninsu, saboda ana samun babban ci gaba. Duk dokokin ana bin su sau da kafa, matsana masu harkomin kasuwanci, ba sai sun damu kansu ba, amma mai da hankalinsu wuraren da suka san ba za su samu matsala ba, hakan ma ta taimaka wajen zama ba cikin wani tashin hankali ba.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: