Dole Matasa Su Rungumi Sana’o’i  Domin Tsira Da Mutunci: Ahmad Dan Ganyau

Daga Abdullahi Muhammad Sheka,

Shugaban Kungiyar koyon sana’o’in Hannu dake Unguwar Sani Mainagge dake yankin Karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano Alhaji Musa Ahmad ya bayyana bukatar da ake da ita na ganin matasa sun Rungumi sana’un dogaro da Kai Wadda itace hanyar Tsira da mutunci.

Shugaban Kungiyar santar Musa Ahmad Dan ganyau dake Sabon Titi, Gidan Kankara a Jihar Kano ne ya bayyana haka lokacin da yake zantawa da Jaridar LEADERSHIP Ayau Lahadi, inda ya bayyana cewa duba da halin da matasa suka tsinci kansu, musamman matsalar rashin aikinyi dake zaman barazana ga zamantakewar al’umma.

karamar hukumar gwale maitasa primary school wandanima dalibin cikintane bayannagamatane nahalarci makarantar GGSS Gwale Wanda bayan nagamatane nahalarci makarantar Aminu Kano College ayanzuhaka maganar danakemiki munakoyarda sana oi akalla sama daguda talatin amatsyina na matashi Wanda Allah subuhanahu wata ala yasanafarga najiyadace nabude wannan kungiya dan yan kwana su amfana daita sabida halinda matasanmu sukeciki ayanzu shine naga yadace nafito da wannan sana oi dan alumna su

Ya ce babban burina shi ne, ‘yan uwana  matasa su samu sana’un da zasu dogara da kansu, musamman wannan cibiya nada kwarrun Malamai dake Koyar da sana’u iri daban daban sama da guda Talatin. Sana’ar dinke dinke, hada Takalma da sauransu, bayannmun tabbatar da sun it’s duk sana’ar da mutum ya koya, a karshe mukan bashi shaidar Kammala samu horo domin ki Ina mutum ya shiga muna da yakinin zai fidda kansa da ahalunsa kunya.

Daga Nan sai shugaban cibiyar Koyar da sana’un  Alhaji Musa Ahmad ya shawarci Gwamnatoci da su daina bada Tallafi har sai an hakikance Cewar Wanda za’a baiwa tallafin ya kware Ian Wata sana’a da ya koya

A karshe shugaban wannan kungiya ya bayyana cewa wannan cibiya a shirye da karba dalibannfa all bukatar Koyar dasu sana’u, musamman daga bangaren wakilan da jama’a suka zaba a mukamai daban daban a Kasa da Kuma Jihohi harda ma kananan Hukumomi, ya bukaci samun karin ksrfi ta fuskar gudunmawar da Kuma shawarwari daga masu kishin raba matasa da zaman kashe wando.

Exit mobile version