Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Dybala Ya Ci Kwallo Uku Rigis A Wasa Na 100

by Tayo Adelaja
September 18, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Paulo Dybala ya ci kwallo uku rigis a wasa na 100 da ya yi wa Jubentus a karawar da ta ci Sassuola 3-1 a gasar Serie wasan mako na hudu a ranar Lahadi.

Dan wasan tawagar Kwallon Argentina ya ci ta farko a bugun da ya yi daga wajen da’ira ta 18 da kuma ta biyu a cikin da’irar sannan ya ci ta uku a bugun tazara.

samndaads

Sassauola ta zare kwallo daya ta hannun Matteo Politano bayan da aka dawo daga hutun rabin lokaci.

Dybala ya zama dan wasan Jubentus na farko da ya ci kwallo a kowanne wasa hudu da kungiyar ta yi a gasar firimiya ta bana.

SendShareTweetShare
Previous Post

Aguero Ya Ci Kwallo Uku Rigis Sau Shida A firimiya

Next Post

Simeone Ya Kara Rattaba Sabon Kwantiragi A Atletico Madrid

RelatedPosts

Zidane

Real Madrid Tace Zidane Yana Samun Sauki Bayan Ya Kamu Da Korona

by Muhammad
6 hours ago
0

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta Sifaniya ta ce...

Barcelona

Nan Gaba Matasa Ne Za Su Rike Barcelona

by Muhammad
6 hours ago
0

Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Roland Koeman, ya bayyana...

Liverpool

Mecece Matsalar Liverpool?

by Muhammad
6 hours ago
0

Kungiyar kwallon kafa ta Burnley ta kawo karshen wasanni 68...

Next Post

Simeone Ya Kara Rattaba Sabon Kwantiragi A Atletico Madrid

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version