Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ebola: Tanzaniya Ta Ki Ba Hukumar Lafiya Ta Duniya Hadin Kai

by
3 years ago
in Nahiyar Afirka
1 min read
Ebola: Tanzaniya Ta Ki Ba Hukumar Lafiya Ta Duniya Hadin Kai
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta zargi hukumomin kasar Tanzania da kin gabatar da bayanai kan wadanda ake zargin suna dauke da cutar ebola, matakin da ake ganin yana iya yiwa yaki da cutar zagon kasa.

Hukumar tace ta samu labarin dake bayyana cewar an samu mai dauke da cutar a Tanzania ranar 10 ga wannan wata, kuma har an killace shi a Dar es Salaam, yayin da wasu bayanai suka ce an sake samun Karin mutane biyu dake dauke da cutar.

Sanarwar hukumar lafiyar tace duk kokarin da suka yi na neman bayani daga gwamnatin Tanzania abin yaci tura, inda a ranar 14 ga wata Gwamnati ta rubuta wasikar cewar babu wani mai dauke da cutar.

Labarai Masu Nasaba

An Dage Ranar Bude Makarantu A Nijer Saboda Ambaliyar Ruwa

‘Yan Kamaru Sun Yi Bore Kan Shugaba Biya Ya Sauka Daga Mulki

Kasashen dake gabashin Afirka sun dauki matakan sa ido sosai saboda barkewar cutar a Congo, wadda tayi sanadiyar kasha mutane sama da 2,000.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Kotun Sauraren Kararrakin Zabe A Kaduna Ta Soke Zaben Dan Majalisar PDP

Next Post

Shin Ko ’Yan Wasan Najeriya Za Su Samu Inshorar Lafiya?

Labarai Masu Nasaba

An Dage Ranar Bude Makarantu A Nijer Saboda Ambaliyar Ruwa

An Dage Ranar Bude Makarantu A Nijer Saboda Ambaliyar Ruwa

by
2 years ago
0

...

‘Yan Kamaru Sun Yi Bore Kan Shugaba Biya Ya Sauka Daga Mulki

‘Yan Kamaru Sun Yi Bore Kan Shugaba Biya Ya Sauka Daga Mulki

by
2 years ago
0

...

Garkuwa

Gwamnan Zamfara Ya Bada Umarnin Amfani Da Kalandar Musulunci

by
2 years ago
0

...

Irin Kallon Da Akasarin ‘Yan Kasa Ke Wa Kudirin Kalaman Kiyayya

Sanatoci Sun Amince Da Hukuncin Daurin Rai-da-rai Kan Masu Satar Mutane

by
2 years ago
0

...

Next Post

Shin Ko ’Yan Wasan Najeriya Za Su Samu Inshorar Lafiya?

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: