An Fafata Damben Gargajiya

An fafata a damben gargajiya a wasannin da aka yi a safiyar Lahadi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria.

Ciki har da wasan da Shagon Lawwalin Gusau daga Arewa ya buge Shagon Sanin Kwarkwada daga Kudu a turmin farko.

Sauran wasannin da suka yi kisa sun hada da Bahagon Aleka daga Kudu da ya buge Shagon Nokiya daga Arewa da wanda Shagon ‘yar Tasa daga Arewa ya yi nasara a kan Shagon Bahagon Fandam daga Kudu.

 Sauran wasannin canjaras A Ka Yi

 

 

Exit mobile version