Fasinjoji Sun Razana Yayin Da Kofar Jirgin Kamfanin Dana Ta Fado

PhotoELF Edits: 2012:06:03 --- Batch Resized 2012:06:03 --- Save - Overwrite --- crop

Fasinjojin dake cikin jirgin saman Dana sun razana yayin da kofar jirgin saman ta fado a yayin da jirgin yake shirin sauka kasa.

Wani daga cikin fasinjan jirgin Ola Brown ya bayyana aukuwar lamarin a shafinsa na Twitter inda yace, lamarin ya matukar razana fasinjojin jirgin.

Mai’aikatan jirgin sun bayyana cewa, injiniyoyin jirgin saman za su fitar da cikakken rahoton lamarin.

Exit mobile version