Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

FIFA Ta Haramta Wa Gordon Derrick Shiga Wasanni

by Tayo Adelaja
September 22, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta haramtawa shugaban hukumar kwallon kafa na Yankin Caribbean Gordon Derrick, shiga cikin al’amuran wasanni har tsawon shekaru 6, saboda samunsa da laifukan da suka shafi saba ka’idojin da’ar aiki da FIFAr ta gindaya.

Zalika shugaban zai kuma biya tarar dala 31,154.

samndaads

FIFA ta ce laifukan Derrick ke aikatawa sun hada da nuna son zuciya yayin gudanar da aikinsa, bayarwa da kuma karbar kyautuka hadi da neman alfarma ba bisa ka’ida ba, aikata almundahana a fannin da ya shafi tasarrufi da kudade, sai kuma sabawa umarnin hukumar ta FIFA a lokuta daban-daban.

A shekarar da ta gabata Derrick ya yi yunkurin karbe iko da shugabancin hukumomin kwallon kafar arewacin Amurka, tsakiyar Amurkan ya kuma ci gaba da rike nasa mukamin na shugabancin hukumar yankin Caribbean, bayan da aka samu shugabannin hukumomin kwallon kafar wadancan nahiyoyin biyu da lafin karbar cin hanci.

SendShareTweetShare
Previous Post

Chelsea Da Man City Sun Shiga Tarko

Next Post

Jam’iyyar Socialist Ta Sanya Shalkwatarta A Kasuwa

RelatedPosts

PSG

PSG Ta Fara Magana Da Messi

by Muhammad
19 hours ago
0

Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint...

Brom

Za A Gwada Lafiyar Ahmad Musa A Kungiyar West Brom

by Muhammad
19 hours ago
0

Rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa kaftin din tawagar...

Lampard Chelsea

Shin Yakamata A Ba Wa Lampard Karin Lokaci A Chelsea?

by Muhammad
19 hours ago
0

Tsohon kociyan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Frank Lampard, wanda...

Next Post

Jam’iyyar Socialist Ta Sanya Shalkwatarta A Kasuwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version