Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Filayen Jiragen Saman Kasar Sin Sun Samu Karuwar Fasinjoji A Bara

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Filayen Jiragen Saman Kasar Sin Sun Samu Karuwar Fasinjoji A Bara
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Filayen jiragen sama na kasar Sin, sun samu karuwar fasinjoji matafiya dake tashi a cikin su a shekarar 2021 da ta gabata.

A cewar wani rahoto na kamfanin samar da bayanai game da harkokin sufurin sama na VariFlight, cikin shekara guda, an samu tashi da saukar jiragen saman fasinjoji a filayen jiragen saman babban yankin kasar Sin har sau sama da miliyan 3.83, karin da ya kai na kaso 7.21 bisa dari a shekarar ta bara.

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kaza lika rahoton ya ce a shekarar da ta gabata, adadin jirage masu tashi daga filayen sun kai kusan miliyan 3.8, yayin da zirga-zirgar fasinjoji ta karu da kaso 9.56 bisa dari idan an kwatanta da na shekarar 2020.

Bisa bayanan rahoton, filayen jiragen saman kasar 22, masu karbar fasinjoji da yawansu ya kai miliyan 10 ko fiye, sun samu karuwar zirga zirga cikin shekara guda. Cikin su akwai Beijing Daxing, wanda ya samu karuwar tafiye-tafiye a bara, sama da na shekarar 2019.

A daya hannun kuma, filayen jiragen sama 9, dake karbar fasinjoji da yawan su ya kai mutum miliyan 30, su ma sun samu karuwar masu tafiye tafiye. Cikin wannan rukuni akwai Guangzhou Baiyun, wanda ke lardin Guangdong a kudancin kasar, wanda ya zo na daya a yawan tashin jirage a shekarar ta 2021. (Saminu Hassan)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Girma Ya Fadi Rakumi Da Sha Ruwan ’Yan Tsaki

Next Post

Aisha Buhari Ta Goyi Bayan Hukuncin Kisa A Bainar Jama’a Kan Mutumin Da Ya Kashe Hanifa

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

by CMG Hausa
16 hours ago
0

...

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

by CMG Hausa
17 hours ago
0

...

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

by CMG Hausa
19 hours ago
0

...

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

by CMG Hausa
20 hours ago
0

...

Next Post
Aisha Buhari Ta Goyi Bayan Hukuncin Kisa A Bainar Jama’a Kan Mutumin Da Ya Kashe Hanifa

Aisha Buhari Ta Goyi Bayan Hukuncin Kisa A Bainar Jama’a Kan Mutumin Da Ya Kashe Hanifa

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: