Firaministan Sin: A Samar Da Karin Alfanu Da Tsaro Mai Dorewa Ga Jama’a
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Firaministan Sin: A Samar Da Karin Alfanu Da Tsaro Mai Dorewa Ga Jama’a

byCGTN Hausa
1 year ago
лªÉçÕÕÆ¬£¬ÎÚ³ľÆë£¬2024Äê5ÔÂ9ÈÕ
5ÔÂ7ÈÕÖÁ9ÈÕ£¬Öй²ÖÐÑëÕþÖξֳ£Î¯¡¢¹úÎñÔº×ÜÀíÀîÇ¿ÔÚн®µ÷ÑС£ÕâÊÇ5ÔÂ8ÈÕ£¬ÀîÇ¿ÔÚ²ý¼ªÒç´ï·ÄÖ¯µ÷ÑУ¬ÏêϸÁ˽âÆóÒµÉú²úÑз¢¡¢Êг¡¿ªÍصÈÇé¿ö¡£
лªÉç¼ÇÕß Èİ®Ãñ Éã

лªÉçÕÕÆ¬£¬ÎÚ³ľÆë£¬2024Äê5ÔÂ9ÈÕ 5ÔÂ7ÈÕÖÁ9ÈÕ£¬Öй²ÖÐÑëÕþÖξֳ£Î¯¡¢¹úÎñÔº×ÜÀíÀîÇ¿ÔÚн®µ÷ÑС£ÕâÊÇ5ÔÂ8ÈÕ£¬ÀîÇ¿ÔÚ²ý¼ªÒç´ï·ÄÖ¯µ÷ÑУ¬ÏêϸÁ˽âÆóÒµÉú²úÑз¢¡¢Êг¡¿ªÍصÈÇé¿ö¡£ лªÉç¼ÇÕß Èİ®Ãñ Éã

Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya yi rangadi a jihar Xinjiang ta kasar Sin, tsakanin ranar 7 da ta 9 ga watan nan, inda ya jaddada cewa, kamata ya yi jihar ta yi amfani da albarkatunta wajen raya wasu sana’o’in da take da fifiko a cikin su, kana ta kara bude kofa ga sauran wuraren kasar, gami da kasashen waje, ta yadda za a iya tabbatar da ci gaban tattalin arziki mai inganci a jihar, don samar da karin alfanu, da tsaro mai dorewa ga al’ummar wurin.

A cewar Li Qiang, ana gina cibiyar zirin tattalin arziki na hanyar siliki a jihar Xinjiang, inda ya kamata a kara kokarin hada lardunan dake tsakiyar kasar Sin da kasashen dake dab da hanyar, don zurfafa hadin gwiwarsu a fannin tattalin arziki da cinikayya, da mai da jihar Xinjiang kofar kasa ga kasuwannin dake yammacin kasar Sin.

  • Mai Dakin Shugaba Xi Jinping Ta Sha Shayi Tare Da Mai Dakin Shugaban Kasar Hungary
  • Motocin Sabbin Makamashi Kirar Kasar Sin Sun Mamaye Duniyar Motoci

Har ila yau, Li ya jaddada bukatar daukaka matsayin layin jirgin kasa da ya hada kasar Sin da kasashen Turai, da raya sana’o’i daban daban a wuraren dake dab da layin, musamman ma gina wasu yankuna masu alaka da shige da fice, tare da samar da yanayi mai kyau ga aikin raya masana’antu.

Bayan da ya saurari labarin yadda yawan ’yan kasashen waje da suka ziyarci Xinjiang ya karu sosai, bayan ba da damar shiga jihar ba tare da bukatar neman izinin shiga kasa ba, Li Qiang ya ce, ya kamata a dora muhimmanci kan fannonin ciniki, da aikin ilimi, da aikin jinya, da al’adu, da yawon shakatawa, da dai sauran sana’o’i, don karfafa cudanya, da habaka mu’ammalar al’adu tsakanin al’ummun kasar Sin da na kasashen ketare. (Bello Wang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci
Daga Birnin Sin

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?
Daga Birnin Sin

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
Next Post
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Kaduna Za Ta Sauya Wa Makarantu 359 Matsuguni

Matsalar Tsaro: Gwamnatin Kaduna Za Ta Sauya Wa Makarantu 359 Matsuguni

LABARAI MASU NASABA

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version