Garkuwa Da Daliban Kagara: Ba Zan Bada Fansar Ko Sisi Ba –Gwamnan Neja

Lafiya

Kwana daya bayan rahoton garkuwa da dalibai, da malamai na makarantar sakandire ta gwamnati a Kagara dake karamar hukumar Rafi jihar Neja; Gwamna Abubakar Sani-Bello na ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta biya fansa ga masu garkuwar.

Bello ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai a yau Laraba, bayan sace wasu dalibai da ma’aikatan Kwalejin a daren jiya Talata.

Exit mobile version