Gasar Laliga: Barcelona Ta Lallasa Sevilla Da Ci 4

BARCELONA, April 17, 2019 (Xinhua) -- FC Barcelona's Lionel Messi celebrates during the UEFA Champions League quarterfinal second leg soccer match between FC Barcelona and Manchester United in Barcelona, Spain, on April 16, 2019. Barcelona won 3-0 and entered the semifinal with a total score of 4-0. (Xinhua/Joan Gosa/IANS)

Lionel Messi ya ci kwallonsa na farko a kakar wasa ta bana ga kungiyarsa ta Barcelona a yayin da suka lallasa kungiyar Sevilla da ci 4 da nema. Inda yanzu suka kasance a mataki na biyu a teburi a bayan kungiyar Real Madrid.

Barcelona ta kare wasan da mutum tara, domin tuni Alkalin wasa ya kori ‘yan wasan Barcelona guda biyu wato Ousmane Dembele da Ronald Araujo.

Atletico Madrid sune na uku bayan sun tashi canjarasa da kungiyar Real Valladolid a ranar Lahadi.

 

Exit mobile version