CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 2.3 A Shekarar 2020

by CRI Hausa
January 18, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
GDPn Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 2.3 A Shekarar 2020
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Wasu alkaluma da hukumar kididdigar kasar Sin (NBS) ta fitar Litinin din nan sun nuna cewa, GDPn kasar ya karu da kaso 2.3 a shekarar 2020, bisa makamancin lokaci na bara, inda ya haura Yuan Triliyan 100, kwatankwacin dala triliyan 15.42, inda ya kai Yuan triliyan 101.5986.

Alkaluman hukumar sun nuna cewa, saurin ya zarce karuwar kaso 0.7 da aka samu a watanni tara na farkon shekara. A rubu’i na hudu na shekarar 2020 kuwa, GDPn kasar ya karu da kaso 6.5 cikin 100, idan an kwatanta da makamancin lokaci na bara, saurin fiye da kaso 4.9 na bunkasar da aka samu a rubu’i na uku na shekara.
Hukumar ta kara da cewa, harkokin tattalin arzikin kasar ya farfado yadda ya kamata, inda ayyukan yi da zamantakewar jama’a duk suka inganta. Haka kuma, an yi nasarar kammala manyan ayyukan dake shafar tattalin arziki, da jin dadin jama’a fiye da yadda aka yi hasashe.
Alkaluman hukumar sun kara nuna cewa, kasuwar aikin yi ta kasar Sin ta daidaita a shekarar ta 2020, inda bincike da aka gudanar game da rashin aikin yi a yankunan biranen kasar, ya tsaya kan kaso 5.6, kasa da abin da gwamnati ta yi fatan cimmawa a shekara, na kimanin kaso 6 cikin 100. (Ibrahim Yaya)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Brazil Ta Amince Da Amfani Da Rigakafin COVID-19 Na Sinovac Da Astrazeneca A Matakin Gaggawa

Next Post

Adadin Wayoyin Hannu Masu Fasahar 5G Da Sin Ta Fitar Ya Kai Miliyan 163 A Shekarar 2020

RelatedPosts

Gwamnatin Biden Na Bin Hanyar Da Tsohuwar Gwamnati Ta Rage Mata Wajen Gudanar Da Harkokin Dake Da Nasaba Da Kasar Sin

Gwamnatin Biden Na Bin Hanyar Da Tsohuwar Gwamnati Ta Rage Mata Wajen Gudanar Da Harkokin Dake Da Nasaba Da Kasar Sin

by CRI Hausa
5 hours ago
0

Daga CRI Hausa Gwamnatin Biden ta cika wata guda da...

Karyar Da Kasashen Yamma Ke Kitsawa Game Da Jihar Xinjiang Ta Kasar Sin Ba Ta Samu Shiga Ba

Karyar Da Kasashen Yamma Ke Kitsawa Game Da Jihar Xinjiang Ta Kasar Sin Ba Ta Samu Shiga Ba

by CRI Hausa
5 hours ago
0

Daga CRI Hausa Shahararren marubucin litattafan nan dan kasar Faransa...

Kafar Watsa Labaran Amurka: Yadda JKS Ta Samu Amincewar Al’umma

Kafar Watsa Labaran Amurka: Yadda JKS Ta Samu Amincewar Al’umma

by CRI Hausa
5 hours ago
0

Daga CRI Hausa A gabannin cika shekaru 100 da kafa...

Next Post
Adadin Wayoyin Hannu Masu Fasahar 5G Da Sin Ta Fitar Ya Kai Miliyan 163 A Shekarar 2020

Adadin Wayoyin Hannu Masu Fasahar 5G Da Sin Ta Fitar Ya Kai Miliyan 163 A Shekarar 2020

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version