Jama’a barkanku da wannan rana ta juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, shafin da yake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa da na nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.
Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen da ku ka aiko mana, inda sakon farko ya fara da cewa;
- Salon Zamanantarwa Irin Na Kasar Sin: Hanya Ce Mallakar Kasar Sin Wacce Kuma Ta Sada Duniya
- Sojoji Sun Kama ‘Yan Ta’adda 25, Sun Ceto Mutum 16 Da Aka Sace
Sako daga Safiyya Kabeer Lawan Daga jihar Kano:
Ina gaishe da Mahaifiyyata Hajiya Sa’adatu Jibril Koki da mahaifina Alhaji Kabir Lawan Takalma, sai ‘yan’uwana Zainab Kabeer Lawan, Kausar Kabeer Lawan, Fatima Kabeer Lawan, Amina Kabeer Lawan, Hassan Kabeer Lawan, Muhammad Kabber Lawan, Hussain Kabir Lawan, Rabi’u Kabeer Lawan. Da fatan sun yi juma’a lafiya, Ameen.
Sako daga Fiddausi Umar Muhammad Jihar Kaduna:
Ina gaishe da Mamana da Babana, sai kannena Labiba, Nasira, Fati, Maimuna, Khairat, da yayyene Yaya Muhammad, Yaya Ibrahim, Yaya Maryam, Yaya Abu, Yaya Larai. Sannan malaman makarantarmu na boko da islamiyya, Malama Aisha, Malama Kubra, Malam Isah, Malam Nuhu, Malam Yahyah, Malama Batulu, ai kawayena na boko da na islamiyya kamar su Wasila Sabo, Fatima Muhammad, Hauwa Yunus, Walida Tahir, da dai sauransu. Da fatan sunyi Juma’a lafiya.
Sako daga Ummu’aimana daga jihar Gombe:
Ina gaishe da Mahifana, da fatan Allah ya kara masu lafiya da nisan kwana, sai y’an’uwa, makoftana, dama kawayena irinsu Zahra’u(maman daddy), Bara’atu Saleh, Shafa Liman mai turare, Asiya Muhammad Tayo (maman Shahid), sai Binta Usman,p Jummai, Yahanasu Jabir, Fatima Jafar, Alhaji Abdulkadir Abdullahi, Zakiyya, da fatan sun yi sallar juma’a lafiya.
Abubakar Siddik Aliyu Jihar Kaduna:
Ina gaishe da gabaki daya dangina, kamarsu Malam Baba Yelwa, Kamal Aliyu, Malam Dahiru, Malam Garba, Nura Wada, Umar Isa Aliyu, Dahira Aliyu, Hadiza Aliyu, Haruna Aliyu, Hafsat Aliyu, Hassan, Nusaiba Yahaya, Zaituna Yahaya, ina masu fatan alkhairi da fatan sunyi juma’a lafiya.
Halima Dikko daga Jihar Katsina:
Ina gaishe da mamana da Babana, sai kannen maihaifana Hajiya Lami, Malam Dabo, Malam Kabiru, Kawu Sani, Hajiya Jummai, Hajiya Liti, Kawu Danlami, Hajiy Ladidi, sai yayyena Yaya Salma, Yaya Asabe, Yaya Suleiman, Yaya Rabi. Da fatan sunyi juma’a lafiya.