Goron Juma'a
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

byRabi'at Sidi Bala
3 years ago
Juma'a

Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya xaukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya.

Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga qarshe ina miqa saqan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Ubale Shuaibu Badarawa, Kaduna.
08022179656

Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka da yake bamu dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya qara wa wannan Jaridan tamu farin jini da xaukaka a faxin Duniya baki xaya. Da farko, ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Mamuda Ibrahim sarkin yaqin mile 12 Legas, sai kuma Alhaji Tajo sabon garin Ahazawa mile 12, tare da Alhaji Sadiqu Umar xan faki, da kuma Alhaji Ummaru xan manya, sai Ali xan Gareji mai shara, tare da Faruqu gana sai dawa, da Amerikana na binta mai xanwake, sai kuma Sinusi Kwaba, da matata Bilkisu mai gadon zinari kyakyawa abar cikon Aljanna, tare da ‘ya’yanta da Shiru mai walda bakin kasuwar Gesto, daga qarshe ina miqa saqon Goron Juma’a ga abokina Shehu Mansir Sule Gsto. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Alhaji Jinjiri mile 12, Legas.
09023489162

Salam, gaisuwar Goron Juma’a da masoyana kamar su mai gidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma ‘ya’yansa Raji Musa Yakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, daga qorshe ina miqa saqon Goron Juma’a ga Mustapha Hamisu. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Usman Hamisu, Kaduna.
08160874213

Da farko, ina miqa gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in miqa gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauqa-lauqa,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga qarshe ina mai miqa gaisuwar Goron Juma’a ga Xan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.
Daga Abdurrazaq Badarawa, Kaduna.
08056455866

Gaisuwar Goron Juma’a cike da farin ciki ga dangina Hassan Yusuf da ke qaramar hukumar Kagarko a jihar Kaduna, da Shehu Umar Kagarku, sai kuma Shehu Yusuf Kagarko, tare da Abdul’Aziz Abdullahi Kagarko, da Zakari Isma’il, daga qarshe ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Malam Falalu Abdullahi da ke garin Abuja. Da fatan duk suna nan lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Isma’il Yusuf, Kagarko.
08168499372

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in miqa gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su Shugaban Kwamitin Badarawa Road Kaftin, sai kuma Shahu Shagari, tare da Yakubu Kada, da Ali Police, sai Baba Kafinta, da Xansisi, tare da Miko a Legas, sai kuma Iliya Kazode, da Sagir Kazode mai Lemu a Abuja, daga qarshe ina miqa saqon Goron Juma’a ga Muttaqa ango Batsari. Da fatan duk suna nan cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Ahmad Na Malam Kazode, Kaduna.
08066039228

Salam, gaisuwa ga wannan filin namu na sada zumunci. Ina so in miqa gaisuwar Goron Juma’a ga jama’ar garin sabon layin kara Gwarzo mazauna Kano kamar su, Xahiru Musa Yakase, sai kuma Sulaiman Xorayi, tare da Xalha Tasawa saban titi, daga qarshe ina miqa saqon gaisuwar Goron Juma’a ga Xan markeke. Da fatan duk suna cikin qoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Alhaji Jinjiri mile 12, Legas.
09023489162

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jami’ar Nsukka Ta Ce Shaidar Digirin Ministan Fasaha, Uche Nnaji, Ta Bogi Ce
Manyan Labarai

Jami’ar Nsukka Ta Ce Shaidar Digirin Ministan Fasaha, Uche Nnaji, Ta Bogi Ce

October 4, 2025
Nijeriya A 65: ACF Da Afenifere Sun Yi Hannun Riga Kan Makomar Nijeriya
Rahotonni

Nijeriya A 65: ACF Da Afenifere Sun Yi Hannun Riga Kan Makomar Nijeriya

October 4, 2025
Bashin Karatun Dalibai: Arewa Maso Yamma Ce Kan Gaba Wajen Cin Gajiyar Shirin
Rahotonni

Bashin Karatun Dalibai: Arewa Maso Yamma Ce Kan Gaba Wajen Cin Gajiyar Shirin

October 3, 2025
Next Post
Kungiyar NAOWA Ta Nemi Matan Sojoji Su Karfafa Wa Mazajensu Wurin Yaki Da Ta’addanci

Jami'an Tsaro Sun Kuɓutar Da Wata Soja Da 'Yan Bindiga Suka Sace A Iyakar Enugu Da Imo

LABARAI MASU NASABA

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version