GORON JUMA'A
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

byLeadership Hausa
1 year ago
Goro

Jama’a barkan mu da juma’a, barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a. Shafin da ke ba wa kowa damar mika sakon gaishe-gashensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, da na nesa. A yau ma ina dauke da wasu sakonnin gaishe-gaishen da kuka aiko mana domin sadawa ga ‘yan uwa da abokan arziki, sai dai kafin na je ga sakonninku, sai na fara da mika tawa gaisuwar ga dukkannin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman ma Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan an yi Jumma’ lafiya. Ga kadan daga sakonnin naku:

Sako daga Adam Hassan Jere
Assalamu alaikum. Dafarko dai ina yi wa LEADERSHIP Hausa tare da ma’aikatanta fatan alkhairi, Allah ya kara daukaka. Zan fara gaisuwar Goron Jumma’a ga Babban Shehina, Sheikh Isma’ila Umar Almadda tare da dukkan ‘yan uwana Ahlul faidhati (Mai Diwani Group), da iyayena Imam Muhammad Rabi’u Aminu da mai girma Makaman Jere, Alhaji Yahuza Aminu da Alhaji Hassan Aminu da Malam Aminu Nasir. Har ila yau ina mika gaisuwar Goron Jumma’a ta musamman ga Ummata, Malama Salima da Baba Saude da Baba Halima da Baba Banjiya da kuma Baba Hajiya. Sannan ba zan manta da ‘yan uwana ba irin su Anti Amina, Anti Aisha, Anti Zainab, Anti Hauwa’u da su Yaya Amin, Yaya Umar, Malam Abdulmajid da Officer Abubakar da dukkan sauran ‘yan’uwa na dangi. Wakazalika, ina mika gaisuwar Goron Jumma’a ga ‘yan uwana na Allah kamar Khalifa Sanusi da Kamala Goran Faila da Buhari Abdu Baye da Malam Salisu da Malam Usman Hassan. Sannan Abokaina irin su Tijjanin Sufi da Mukhty Baye da Salisu Diwani da Aliyu Wurno da Man Dey da Inyass da Alhaji da Nuruddeen Adinoyi da dukkan ‘yan uwa musulmi, ina fatan an yi Jumma’a lafiya, Allah ya karbi Ibadunmu ya ba mu kansa da kansa amin.

Sako daga Zainab Umar
Assalamu alaikum! Ina yiwa ma’aikatan LEADERSHIP Hausa barka da juma’a tare da fatan sun yi sallar juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa ta ga daukakin musulmi baki daya tare da fatan an yi sallar juma’a lafiya. Ina mika dakon gaisuwa ta ga iyaye na da ‘yan uwana da abokan arziki tare da fatan sunyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana.

Sako Daga Usman Shehu Ladan Dan Faila
Assalamu alaikum, Edita ina maka barka da aiki da sauran ma’aikatan wannan jarida mai albarka. Da farko ina gaida shehina kuma ubana wanda shine abin alfahrina, Malam Isma’il Umar Almadda Mai Diwani. Haka nan ina gaida ‘Yan uwana da iyayena ‘Yan Faila tare da Masoya Shehu Ibrahim inyass. Sannan ina gaida duk ma’aikata da makarantar wannan jarida mai farin jinni ta LEADERSHIP Hausa. Allah ya kara zumunci. Ni ne naku Dan Faila Na Mai Diwani.

Sako daga Abubakar Tijjani:
Assalaikum alaikum! Al’umar musulmi baki daya, ina yi wa kowa fatan alkhairi tare da fatan an yi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Ina gaida iyayena mamana da ta riga mu gidan gaskiya Allah ya mata rahma da babana ina musu fatan alkhairi da fatan sun yi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Sannan kuma ina gaida ‘yan uwana yayuna da kanne na da fatan sun yi sallar juma’a lafiya. Ina gaida kannen mamana da kannen babana tare da yi musu fatan an yi sallar juma’a lafiya. Sannan ina gaida ‘yan uwa da abokan arziki da fatan kowa yana cikin koshin lafiya tare da barka da juma’a.

Sako daga Asma’u Sambo
Ina mika sakon gaisuwata ga mijina tare da yi mishi fatan an yi sallar Juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa ta ga iyaye na ina yimusu fatan alkhairi tare da fatan sun yi sallar Juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa ta ga ‘yan uwana yayuna maza da mata kannena maza da mata tare da fatan sun yi sallar juma’a lafiya. Allah ya sa muga ta wani satin amin.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Jihar Zamfara Ta Kafa Hukumar Tsare-tsaren Tattalin Arziki

Jihar Zamfara Ta Kafa Hukumar Tsare-tsaren Tattalin Arziki

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version