CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Gudunmawar Rigakafin COVID-19 Na Sin Ya Isa Zimbabwe

by CRI Hausa
February 15, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Gudunmawar Rigakafin COVID-19 Na Sin Ya Isa Zimbabwe
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Jirgin saman dake dauke da alluran rigakafin annobar COVID-19 wanda kasar Sin ta bayar gudunmawa ga kasar Zimbabwe ya isa filin jirgin saman kasa da kasa na Robert Mugabe dake Harare, babban birnin kasar Zimbabwe, da misalin karfe 5:40 na safiyar yau Litinin, agogon kasar.

Da yake jawabi a filin jirgin, mataimakin shugaban kasar Zimbabwe Constantino Chiwenga, ya ce, kasar Sin ta jima tana taimakawa Zimbabwe domin yaki da annobar COVID-19, kuma gudunmawar rigakafin zai taimakawa kasar Zimbabwe a yakin da take da annobar kuma zai baiwa kasar damar farfado da harkokin tattalin arziki da rayuwar yau da kullum a kasar.
Da yake jawabi a madadin kasar Sin, jakadan kasar Sin a Zimbabwe Guo Shaochun, ya ce, Sin ita ce kasa ta farko a duniya da ta mayar da hankali wajen samar da rigakafin COVID-19 don taimakawa al ‘ummar duniya. Zimbabwe tana daga cikin kasashen duniya da suka samu gudunmawar alluran rigakafin COVID-19 daga kasar Sin bisa mataki na farko, wanda hakan yana kara nuna yadda kyakkyawar alaka da aminantaka take a tsakanin kasashen biyu.(Mai fassarawa: Ahmad daga CRI Hausa)

SendShareTweetShare
Previous Post

Kasuwar Talla Ta Yanar Gizo Ta Sin Ta Bunkasa A 2020

Next Post

Habasha Ta Yaba Ci Gaban Babban Aikin Meskel Da Sin Ke Gudanarwa

RelatedPosts

Sabon Nau’in Rigakafin Cutar COVID-19 Da Sin Ta Samar Zai Taimaka Wajen Yakar Cutar

Sabon Nau’in Rigakafin Cutar COVID-19 Da Sin Ta Samar Zai Taimaka Wajen Yakar Cutar

by CRI Hausa
6 hours ago
0

Daga CRI Hausa Shugaban cibiyar kandagarki da shawo kan cututtuka...

Yadda Shugaba Xi Jinping Yake Ba Da Jagoranci Ga Aikin Kula Da Lardin Qinghai

Yadda Shugaba Xi Jinping Yake Ba Da Jagoranci Ga Aikin Kula Da Lardin Qinghai

by CRI Hausa
6 hours ago
0

Daga CRI Hausa A jiya Lahadi, shugaba Xi Jinping na...

Shaidu Sun Karyata Jita-Jitar Da Ake Yadawa Game Da Alluran Riga-Kafin Cutar COVID-19 Na Kasar Sin

Shaidu Sun Karyata Jita-Jitar Da Ake Yadawa Game Da Alluran Riga-Kafin Cutar COVID-19 Na Kasar Sin

by CRI Hausa
6 hours ago
0

Daga CRI Hausa Jiya Lahadi, mamban majalisar gudanarwa kana ministan...

Next Post
Habasha Ta Yaba Ci Gaban Babban Aikin Meskel Da Sin Ke Gudanarwa

Habasha Ta Yaba Ci Gaban Babban Aikin Meskel Da Sin Ke Gudanarwa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version