Zubairu M Lawal">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home RIGAR 'YANCI

Gwamna Sule Ya Karyata Cewa Akwai Boko Haram A Nasarawa – Lai Muhammad

by Zubairu M Lawal
February 1, 2021
in RIGAR 'YANCI
1 min read
Buhari Na Iyaka Bakin Kokarinsa Duk Da Karancin Kudin Shiga – Lai Mohammed
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Ministan yada Labarai na kasa Alhaji Lai Muhammad ya bayyana wa manema labarai cewa Gwamna Abdullah Sule na jihar Nasarawa ya karya ta cewa akwai yan Kungiyar Boko Haram a Nasarawa.

Ya ce Gwamnan ya sheda masa cewa yan Jarida ne suka guzuri maganar amma ba haka ya shedawa Shugaban kasa Muhammad Buhari ba a ganawar da sukayi ranar jama’a 22/1/2021.
A ranar Littinin 25/1/2021 Minister yada labarai Alhaji Lai Muhammad ya shedawa manema labarai cewa Gwamnan jihar Nasarawa Injiniya Abdullah Sule ya musanta cewa bai shedawa Shugaban kasa cewa akwai Membobin mayakan kungiyar Boko Haram a jihar Nasarawa ba.
Babu labari mai kamar wannan a zantawarsa da shugaban kasa Muhammad Buhari a ranar jama’a.
A ranar jama’a Gwamnan ya ziyarce fadar Shugaban kasa a Abuja inda suka tattauna game da matsalar tsaro da ta addabi jihar Nasarawa.
Gwamnan ya sheda cewa bayan kama Membobin kungiyar Darulsalam 900 a jihar wadanda suka gudo daga jihar Nijer.. yanzu Membobin mayakan kungiyar Boko Haram sun kwararo zuwa jihar Nasarawa inda suke yaduwa dajin Toto da yayi iyaka da jihar Benue.
Gwamnan Sule ya nime taimakon Gwamnatin Tarayya domin kawar da miyagun yan Ta’adda dake shigowa jihar. Gwamnan ya tabbatar da matsalar tsaro a jihar Nasarawa.

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Amfanin Shan Ruwan Dumi Ga Lafiyar Al’umma

Next Post

FUGA: Farfesa Waziri Za Ta Gaji Farfesa Andrew Haruna 

RelatedPosts

Dakarun Tsaro Sun Dakatar Da Aiki A Yankin Orlu Na Jihar Imo

by Zubairu M Lawal
14 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, A wani labarin kuma, Dakarun sun...

EFCC

EFCC Ta Cafke Mutum Tara Da Zargin Kutse A Yanar Gizo

by Zubairu M Lawal
14 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Jami'an hukumar yaki da cin hanci...

Soja

’Yan Sanda Sun Cafke Korarren Soja Yana Fashi

by Zubairu M Lawal
14 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Wani matashi dan shekaru 27 da...

Next Post
FUGA: Farfesa Waziri Za Ta Gaji Farfesa Andrew Haruna

FUGA: Farfesa Waziri Za Ta Gaji Farfesa Andrew Haruna 

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version