Gwamna Uba Sani Ya Nada Sabbin Manyan Sakatarori 19 Da Kara Wa'adin Wasu 7
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Uba Sani Ya Nada Sabbin Manyan Sakatarori 19 Da Kara Wa’adin Wasu 7

bySulaiman
2 years ago
Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin sabbin sakatarorin dindindin guda 19 tare da tabbatar da 7 daga cikin tsoffin sakatarorin dindindin.

Sabbin Sakatarorin Dindindin da ma’aikatun da aka tura su, ga su kamar haka:

  1. Mukhtar Abdullahi – Ma’aikatar ci gaban Wasanni
  2. Dorcas Inti Benjamin Iliya – Ma’aikatar Ayyuka da ci gaban Al’umma
  3. Jummai C. Bako – Tsare-tsare karkashin ofishin Shugaban Ma’aikata
  4. Jummai A. Danazumi Esq. – Ma’aikatar Shari’a
  5. Rabiu Yunusa – Ma’aikatar Gidaje da raya birni
  6. Ibrahim Sanusi – Hukumar Ma’aikatar kananan hukumomi.
  7. Mansur Salanke Esq. – Ofishin Sakataren Gwamnati
  8. Aishatu Abubakar Sadiq – Ma’aikatar Lafiya
  9. Abdu Na Abdu Ashiru – Ma’aikatar ayyuka
  10. Shehu Usman Salihu – Hukumar Ma’aikata
  11. Habib A. Lawal – Ma’aikatar Kudi
  12. Suwaiba Shehu Ibrahim – Hukumar jin dadin Malamai
  13. Dr. Mahmud Lawal – ma’aikatar kula da kananan hukumomi
  14. Linda Asabat Yakubu – ma’aikatar muhalli da ma’adinai
  15. Ramatu MB Tukur – Hukumar kula da birnin Kaduna
  16. Mohammed Hayatuddeen – Hukumar kula da birnin Zaria
  17. Augustine Godwin Alex – Hukumar kula da birnin Kafanchan
  18. Felicia Indoka Makama – Ofishin Gwamna
  19. Al-Amin Murtala Dabo – Ofishin Gwamna

Sakatarorin dindindin guda 7 daga cikin tsoffin da aka tabbatar sun hada da:

  1. Nuhu Isiyaku Buzun – Majalisar zartaswa da Harkokin Siyasa (CPA), Ofishin Sakataren Gwamnati.
  2. Dr. Haliru Musa Soba – Ma’aikatar Ilimi
  3. Dr. Yusuf Saleh – Ma’aikatar Kasuwanci, Ƙirƙira da Fasaha
  4. Abubakar Abba Umar – Ma’aikatar Noma
  5. Nasiru A. Banki – Ofishin Ma’aikata karkashin ofishin shugaban ma’aikata
  6. Kabiru M. Mainasibi – Ma’aikatar Tsaro da Harkokin Cikin Gida
  7. Bashir Muhammad, mni – Ma’aikatar Tsare-tsare da Kasafin Kudi

Gwamna Sani, ya bukaci sabbi da tsoffin sakatarorin dindindin din da aka nada da su nuna bajintar su cikin himma da gaskiya da adalci.

Gwamnan ya kuma nuna matukar godiyarsa ga daukacin sakatarorin dindindin din da ke barin gado bisa ga gudunmawar da suka bayar ga ci gaban jihar Kaduna, tare da yi musu fatan samun nasara a duk ayyukansu na gaba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki
Labarai

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu
Labarai

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung
Manyan Labarai

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
Next Post
Zulum

Cire Tallafin Fetur: Zulum Ya Kaddamar Da Motoci 70 Don Saukaka Zirga-zirgar Al'umma.

LABARAI MASU NASABA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version