Gwamna Uba Sani Ya Yi Sabbin Nade-naden Mukamai A Jihar Kaduna
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Uba Sani Ya Yi Sabbin Nade-naden Mukamai A Jihar Kaduna

bySulaiman
2 years ago
Uba Sani

A shirye-shiryen kara habaka harkokin gudanarwar jihar Kaduna da kuma cika alkawuran yakin neman zabensa, mai girma gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da nade-naden mukamai kamar haka:

Mohammed Sada Jalal – Babban Darakta mai kula da hukumar kula da gine-ginen jihar Kaduna (KADGIS).

Jerry Adams – Mukaddashin Shugaban Hukumar Tattara haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS). Adams zai yi aiki a matsayin shugaban zartarwa har zuwa lokacin da za a nada babban shugaban zartarwa.

Adamu Magaji – Babban darakta na Hukumar Kula da kayayyakin Gwamnatin Jihar Kaduna (KADFAMA).

Adamu Sama’ila – Mai bada shawara na musamman kan harkokin ma’aikata.

Amina Sani Bello – Babbar mataimakiya ta musamman kan al’amuran Dalibai.

Salisu Ibrahim Garba – Babban Mataimaki na Musamman kan harkokin Siyasa.

Larai Sylvia Ishaku – Babbar Mataimakiya ta Musamman kan harkokin zamantakewa da cigaban jama’a.

Clement Shekagoza Wasah – Babban Mataimaki na Musamman kan harkokin Al’umma.

Waziri Garba – Babban Mataimaki na Musamman kan harkokin Gudanar da gwamnati.

Nade-naden an yi shine bisa duba da cancanta da jajircewarsu wajen yi wa jihar Kaduna hidima da kuma tabbatar da ajandar ci gaba (SUSTAIN Agenda) ta sabuwar gwamnati, kuma mutane ne masu inganci.

Yayin da yake taya wadanda aka nada murna, Gwamna ya umurce su da su yi amfani da kwarewarsu ta aiki don jagorantar aiwatar da shirye-shirye da ayyuka a bangarorin da suka rataya a wuyansu.

Gwamnan ya yi musu fatan Allah ya taya su riko wajen sauke nauyin da ke kansu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki
Labarai

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu
Labarai

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung
Manyan Labarai

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
Next Post
Yanzu-yanzu: Tinubu Ya Gana Da Tsohon Shugaban jam’iyyar APC Na Kasa Da Sakatarensa

Yanzu-yanzu: Tinubu Ya Gana Da Tsohon Shugaban jam'iyyar APC Na Kasa Da Sakatarensa

LABARAI MASU NASABA

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version