Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home RIGAR 'YANCI

Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Bayyana Damuwarsa Kan Biyan Albashin Ma’aikata

by Muhammad
January 21, 2021
in RIGAR 'YANCI
2 min read
albashin
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Zubairu M Lawal,

Gwamna Abdullah Sule na Jihar Nasarawa ya nuna damuwa kan yadda akayiwa Ma’aikatan Gwamnatin jihar biyan albashin jeka da halinka.

samndaads

Gwamnan ya ce abin ta kaici anayiwa Ma’aikatan Gwamnatin jihar biyan albashi kashi kashi ko kashi daya bisa dari.

Ya ce ba ya jin daɗin biyan albashi a cikin kashi ɗaya bisa ɗari saboda a duk tsawon rayuwarsa ya kwashe kusan wacce shekara 30, yana aiki bai taɓa karɓar albashin nasa a kashi kashi ba.

Gwamnan ya ce ba zai samu kwanciyar hankali ba matukar yana ganin Ma’aikatan Gwamnati na karban albshi kashi-kashi.

Gwamnan ya jaddada cewa wannan shine karo na farko da ya gana da tsofin masu kula da bangaren kudi na sha’anin mulki tun bayan da aka dakatar da su. Kuma yanzu ya gayyato sune domin jin ta bakinsu saboda ya gano yadda za a warware wannan matsalar ba tare da cutar da kowa ba.

Gwamnan ya ce tsarin Gwamnatin sa ta baiwa Kananan Hukumomi damar cin gashin kanta ta rika aiwatar da duk abubuwan da ya rataya a wuyarta. Amma ba zai ji dadi ba ace Ma’aikatan Kananan Hukumomi suna cikin halin kunci a fannin albashi.

Ya ce, a kullum idanuwa na na kan lamurar abubuwan da suka shafi Ma’aikatan Gwamnati domin burina naga komai na tafiya dai dai amma sau dayawa ana samun akasin hakan.

Ya kara da cewa tsawan watanin biyu da aka dakatar da masu kula da bangaren Kudi saboda matsalolin batun biyan albashin ma’aikatan Kananan Hukumomi. Duk da cewa tafiyar taku bai amfanar da warware matsalolin ba.

Gwamnan ya bukace su da su baiwa kwamitin da aka kafa hadin kai domin gano yadda za a warware matsalolin dake addabar albashin Kananan Hukumomi.

SendShareTweetShare
Previous Post

Gwamnatin Kebbi Za Ta Raba Filaye 22,000 Ga ’Yan Jiharta, Inji Kwamishina Sadik Yelwa

Next Post

Gwamnatin Jihar Nasarawa Ta Kaddamar Da Takin Zamani Kan Naira 5,000

RelatedPosts

Safiyan Kachako Da Muktar Yarima Sun Jinjina Wa Sanata Kwankwaso

by Muhammad
5 mins ago
0

Daga Ibrahim Muhammad, Hon. Safiyanu Hamza Kachako ya bayyana cewa...

Likitoci

Gwamna Ganduje Ya Amince Da Daukar Likitoci 500 Da Sauran Jami’an Lafiya A Kano

by Muhammad
10 mins ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, A kokarin da yake na kara...

Filato

Malaman Jami’ar Filato Sun Janye Yajin Aiki Bayan Makonni Bakwai

by Muhammad
15 mins ago
0

Daga Khalid Idris Doya, Kungiyar malamai (ASUU) reshen jami’ar jihar...

Next Post
Takin Zaman

Gwamnatin Jihar Nasarawa Ta Kaddamar Da Takin Zamani Kan Naira 5,000

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version