Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Gwamnati Ta Bukaci Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aiki

by Tayo Adelaja
August 16, 2017
in LABARAI, MANYAN LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
Ministan kwadago Dakta Chris Ngige ya tattauna da shugabannin kungiyar malaman jami’o’in Nijeriya wato ASUU kan ganin yadda zasu  dakatar da yajin aikin sai baba ta gani da suka fara a ranar litinin.
 A cikin sanarwar da Samuel Olowookere mataimakin darektan watsa labarai na ma’aikatar ya fitar, a yayin ganar shugabannin kungiyar da ministan da akayi a ofishinsa, ana samun daidaito akan bukatun da ASUU suka gabatar wa ministan.
 Minstan ya tabbatar wa kungiyar da ma yan Nijeriya, cewa gwamnatin tarayya a shirye take da ta biya dukkan bukatun kungiyar ta ASUU don kar ya kawo cikas cikin tsarin karatun jami’o’in kasar.
Har ila yau ministan yace, gwamnati za ta ci gaba da tattaunawa kan hanyoyin da za a magance matsalolin da jami’o’in kasar ke ciki.
SendShareTweetShare
Previous Post

Sabbin Ministocin Da Osinbajo Ya Rantsar Za Su Kama Aiki

Next Post

An Kai Hari Ofishin Hukumar EFCC A Abuja

RelatedPosts

APC

Zaben Kananan Hukumomi: APC Ta Kama Hanyar Lashe Dukkan Kujeru A Kano

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

An Samu Karancin Masu Zabe An Kafa Kotun Sauraren Korafin...

Buba Marwa

Shugaban Kasa Ya Nada Buba Marwa Shugaban NDLEA

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Muhammadu Buba...

Kasafin 2021

Samar Da Aikin Yi: Ministar Abuja Ta Yaba Wa Kokarin Shugaba Buhari

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

Karamar Ministar Babban Birnin Tarayya, Dakta Ramatu Aliyu, ta yaba...

Next Post

An Kai Hari Ofishin Hukumar EFCC A Abuja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version