Khalid Idris Doya">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Gwamnati Ta Dakatar Da Fasfot Din ’Yan Nijeriya 100 Bisa Kin Zuwa Gwajin Korona

by Khalid Idris Doya
January 4, 2021
in LABARAI
2 min read
Gwamnati Ta Dakatar Da Fasfot Din ’Yan Nijeriya 100 Bisa Kin Zuwa Gwajin Korona
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An dakatar da amfanin Fasfot din ‘yan Nijeriya 100 bisa take dokar gwajin cutar Korona cikin kwaki 7 da dawowarsu Nijeriya daga wata kasa.

Gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da izinin fita kasar waje na ‘yan Nijeriya 100 wadanda suka take dokar kwajin cutar Korona da zarar suka dawo Nijeriya daga ziyararsu kasashen waje.
Wannan bayanin ya fito daga bakin shugaban kwamitin yaki da annobar Korona ta gwamnatin tarayya (PTF) Boss Mustapha yayin wani ganawa da ‘yan jarida a Abuja.
Boss Mustapha ya kara da cewa an wallafa jerin sunaye 100 na ‘yan Nijeriyan da suka ki yin gwajin cutar Korona na biyu da aka dakatar da iznin fitarsu na tsawon wata shida.
Ya ce dakatarwar ta fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Janairun 2021, “A karin farko an dakatar da Fasfot din fasinjoji ‘yan Nijeriya 100 wadanda suka ki bin matakin gwajin cutar Korona na bayan kwana bakwai da dawowarsu, za mu wallafa sunayen wadanda lamarin ya shafa a manyan jaridun kasar nan,” inji shi.
“kasarmu tana fuskantar kalubalen fuskantar barkewar korona zango na biyu. Dole mu kara daukan matakan kariya da kiyaye yaduwar cutar.
“Sati 52 zuwa yanzu, mu na samun yawaitar masu kamu da cutar. Bincikenmu ya nuna mana 16 cikin 100 da aka yi musu gwaji sun kamu da cutar.
“Muna ganin yadda ake samun karuwar kamuwa da cutar a tsakanin matasa. Dole ne mu tashi tsaye mu kara jan damara wayen dakile bazuwar cutar,” a cewarsa.
Boss ya shaida cewar bisa kara samun yawaitar masu kamu da cutar da ake yi, gwamnatin tarayya ta dukufa wajen kariya da rage bazuwar cutar.
A cewarsa, daga cikin matakan da za su tabbatar da dauka har da kula da muhallan jinya, samar da kayan aiki ga jami’an lafiya, tabbatar da kara jawo hankalin jama’a zuwa cibiyoyin kula da lafiya domin ingantuwar lafiyarsu.

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Kungiyar HURIWA Ta Yi Tir Da Kama Sowore

Next Post

Arewa Maso Gabas A 2021: Yunwa Na Iya Kashe Yara 300,000 – UNICEF

RelatedPosts

Hutun Kirsimeti

Gobarar Sakkwato: Gwamnatin Tarayya Ta Jajantawa Tambuwal

by Khalid Idris Doya
4 hours ago
0

Daga, Sharfaddeen Sidi Umar, Kakkarfar tawagar Gwamnatin Tarayya ta jajantawa...

An Sace Jami’ar Yaɗa Labarun NIS Reshen Jihar Edo

An Sace Jami’ar Yaɗa Labarun NIS Reshen Jihar Edo

by Khalid Idris Doya
6 hours ago
0

Masu garkuwa sun yi awon gaba da jami'a mai magana...

Tsaro: Wasu Gwamnonin Nijeriya Na Ganawa Da Shugabannin Fulani Makiyaya

Tsaro: Wasu Gwamnonin Nijeriya Na Ganawa Da Shugabannin Fulani Makiyaya

by Khalid Idris Doya
7 hours ago
0

Yau gwamnonin yammacin Nijeriya ke gudanar da wani taro da...

Next Post
Arewa Maso Gabas A 2021: Yunwa Na Iya Kashe Yara 300,000 – UNICEF

Arewa Maso Gabas A 2021: Yunwa Na Iya Kashe Yara 300,000 – UNICEF

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version